17/05/2026
Albishirinku๐
Mun kara kawomaku computarda kuka dade kuna jira, computar yan gayu, wacce mutane dayawa suke burin su mallaka saboda kyawunta da dadin aiki.
โ
Computer ce wacce Microsoft s**a kirkira, tanada abubuwan burgewa sosai.
โ
Touchscreen ce kuma detachable, maโana zaka iya aiki da ita tamkar tab.
โ
Tanada keyboard light wanda zai baka damar yin aiki koda a cikin dare ne.
โ
Karin abun burgewa shine tanada FaceID, kuma tanada long battery life wanda zaiyi maka tsawon awa 6.
โ
Very portable ce batada nauyi kuma tanada dadin aiki.
โ
Tanada type C charging port zaka iya charger ta da type C charger.
โ
Bayan haka kuma tanada SDcard slot
Wadanda s**ayi magana a baya ga dama ta samu.
Zamu hadamaku da kyautar pen๐๏ธ
Ku saka order yanzu kafin ta kare๐๐๐