24/09/2025
In Aka cema mutum Dan iska ne kawai Dan iska ne
wata 4 da Aurena Amma kullum Mijina baida wani Aiki sai shan nono na ni Kuma banaso idan na nuna Mai bana so sai yai ta fushi da ni yaki cin Abincina yaki min magana in yana tsotsar nono na ko kiranshi Akai A waya baya dagawa narasa yadda zanyi nashawo kan matsalar don Allah idan Akwai Wanda yakeda shawarar da zai bani ya taimake ni domun Ina cikin mawiyacin halin