Simas Academy

Simas Academy Internet School For Digital Marketing & Computer Skills In English & Hausa. FREE Courses And Programs To Build Your Career & Business.
(2)

Da Kai Nake 🫵 Allah Ya Ƙarawa Mahaifin Ka Lafiya 😊 Idan Baya Raye Allah Ya Kai Haske Kabarinsa 😘Kace Amin Kaima Kayi Sha...
21/06/2026

Da Kai Nake 🫵 Allah Ya Ƙarawa Mahaifin Ka Lafiya 😊 Idan Baya Raye Allah Ya Kai Haske Kabarinsa 😘

Kace Amin Kaima Kayi Sharing Ɗin Wannan Addu'ar 🙏

Da Me Kake Iya Tuna Mahaifin Ka A Duk Inda Kake? Wannan Tambaya Ce Mai Muhimmanci ❤️❤️❤️.
21/06/2026

Da Me Kake Iya Tuna Mahaifin Ka A Duk Inda Kake? Wannan Tambaya Ce Mai Muhimmanci ❤️❤️❤️.

Baba, Abba, Daddy, Bappa > Da Wani Suna Kake Ƙiran Mahaifin Ka? 👇👇👇Yau Rana Ce Ta Musamman Da Aka Ware Domin Iyayenmu Ma...
21/06/2026

Baba, Abba, Daddy, Bappa > Da Wani Suna Kake Ƙiran Mahaifin Ka? 👇👇👇

Yau Rana Ce Ta Musamman Da Aka Ware Domin Iyayenmu Maza 😍☺️

Barka Da Shiga Sabuwar Shekarar Hijri Calendar, 1448 ⚡ Allah Ya Sanya Albarka Ya Ƙara Mana Arziki Na Ilimi, Lafiya Da Za...
16/06/2026

Barka Da Shiga Sabuwar Shekarar Hijri Calendar, 1448 ⚡
Allah Ya Sanya Albarka Ya Ƙara Mana Arziki Na Ilimi, Lafiya Da Zaman Lafiya, Kuɗi Da Wadatar Zuci ❤️

Now On   😅
06/06/2026

Now On 😅

06/06/2026

Wani Course Kake Da Burin Koyo A Computer?

Yes Ohh, Aje Ayi Register Tun Yanzu 😅 Kyauta Ne 😅
04/06/2026

Yes Ohh, Aje Ayi Register Tun Yanzu 😅 Kyauta Ne 😅

Barka Da Shigowa Sabuwar Wata ☺️ Me Ka Shirya Koyo A Wannan Watan?
31/05/2026

Barka Da Shigowa Sabuwar Wata ☺️ Me Ka Shirya Koyo A Wannan Watan?

Bidiyon Da Zai Bayyana Maka Yadda Ake Buɗe Account A Simas Academy Cikin Sauƙi 👇👇👇 Ayi Sharing
31/05/2026

Bidiyon Da Zai Bayyana Maka Yadda Ake Buɗe Account A Simas Academy Cikin Sauƙi 👇👇👇 Ayi Sharing

This Video Is A Guide On How You Can Create A New Account On Simas ...

Al'ummar Duniya Baki Ɗaya, Makarantar Internet Na Zamani Wato Simas Academy Nayi Yi Muku Barka Da Sallah ⭐⭐⭐
27/05/2026

Al'ummar Duniya Baki Ɗaya, Makarantar Internet Na Zamani Wato Simas Academy Nayi Yi Muku Barka Da Sallah ⭐⭐⭐

Address

Jimeta
Yola

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Simas Academy posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Simas Academy:

Shortcuts

Share