Waraka Online Wudil TV

Waraka Online Wudil TV Wudil local government Kano State

28/08/2026

Mai ke faruwa a NDC ne?

-MANAGER SOCIAL MEDIA TEAM-(FANNIN EDUCATION STREAM II)HON ALI ABDULLAHI MANAGER JPDAN MAJALISSAR JIHAMAI WAKILTAR KARAM...
27/08/2026

-MANAGER SOCIAL MEDIA TEAM-
(FANNIN EDUCATION STREAM II)

HON ALI ABDULLAHI MANAGER JP
DAN MAJALISSAR JIHA
MAI WAKILTAR KARAMAR HUKUMAR WUDIL
A ZAURAN MAJALISSAR
JIHA KANO.

Ya Gina Makarantun Tsangaya don Kyautata karatun Alqur, ani Mai Girma Guda Goma (10) A duk Maza6un Da Muke Dasu Goma 10 A Karamar hukumar Wudil.

Achika
Darki
Dan-Kaza
Dagumawa
Indabo
Kausani
Lajawa
Utai
Sabon Gari
Wudil

2027 GO AG*IN MANAGER
MANAGER KA CHIKA GWARZO.

27/08/2026

"WARAKA-ONLINE KANO SOUTH"

INFRASTRUCTURAL DEVELOPMENT (FANNIN AYYUKAN RAYUWA KASA) PHASE II

Bayan gina manyan gadoji sama da guda takwas a lungo da sako dake fadin yankin Kano ta Kudu don saukaka zirga-zirga tsakanin bangarori dabam-dabam dake yankin.

Sanata Kawu Sumaila OFR, PhD, bai tsaya nan ba, gadan-gadan ya tunkari matsalolin zaizayar kasa dake damun wasu daga cikin garuruwa a fadin Kano ta Kudu.

Ayyuka irin wannan suna da matukar amfani ga rayuwar al'umma da cigaban su, sannan yana da alaka da bunkasar tattalin arzikin su.

Wannan ayyuka sune gina kwalabatai da magudanan ruwa don takaita zaizayar kasa da kwararowar hamada. Anyi wannan ayyuka a wurare kamar haka;

1. Gina katafaren kwalabati da magungunar ruwa (Culvert & Drainage) a RIMIN JAMMA dake karamar hukumar SUMAILA LGA✅️

2. Gina katafaren kwalabati da magudanar ruwa (Culvert & Drainage) a cikin garin SUMAILA dake karamar hukumar SUMAILA LGA✅️

3. Gina katafaren kwalabati da magudanar ruwa (Culvert & Drainage) a KAZURAWA dake karamar hukumar GAYA LGA✅️

4. Gina katafaren kwalabati da magudanar ruwa (Culvert & Drainage) a garin KIBIYA (Bypass) dake karamar hukumar KIBIYA LGA✅️

5. Gina katafaren kwalabati da magudanar ruwa (Culvert & Drainage) a KUKAR BASHARI dake karamar hukumar BEBEJI LGA✅️

6. Gina katafaren kwalabati da magudanar ruwa (Culvert & Drainage) a TIGA dake karamar hukumar BEBEJI LGA✅️

7. Gina katafaren kwalabati da magudanar ruwa (Culvert & Drainage) a UNGUWAR G*I dake karamar hukumar KIBIYA LGA✅️

8. Gina katafaren kwalabati da magudanar ruwa (Culvert & Drainage) a ZANGO dake karamar hukumar TAKAI LGA✅️

9. Gina katafaren kwalabati da magudanar ruwa (Culvert & Drainage) a BINGI dake karamar hukumar KIBIYA LGA✅️

10. Gina katafaren kwalabati da magudanar ruwa (Culvert & Drainage) a KOGO dake karamar hukumar TAKAI LGA✅️

11. Gina katafaren kwalabati da magudanar ruwa (Culvert & Drainage) a garin KACHAKO dake karamar hukumar TAKAI LGA✅️

12. Gina katafaren kwalabati da magudanar ruw

26/08/2026

Haɗakar Ƙungiyoyin Alarammomin Tsangayun Alƙur’ani ta jaddada goyon bayanta ga Sanatan Kano ta Kudu, Sen. Sulaiman Abdurrahman Kawu Sumaila.

Arewa Updates ta rawaito cewa, wannan na cikin sanarwar da Shugaban Tsangaya Media Network na ƙasa, Alaramma Sani Musa Nuhu, ya fitar a ranar Talata, 25 ga Agusta, 2026.

Alaramma ya bayyana cewa, goyon bayan nasu ya samo asali ne daga tallafin da Sanatan yake bai wa Almajirai, Alarammomi da Tsangayun Alƙur’ani a Kano ta Kudu.

Ya ce, tallafin da Sanatan ya bayar ya haɗa da gine-ginen ɗakunan kwana da runfunan karatu, rijiyoyin burtsatse, hasken rana, abinci da takin zamani, tare da tallafin kuɗaɗen jinya da wasu bukatun Alarammomi da Almajirai.

Kungiyar ta kuma yi kira ga Almajirai, Alarammomi da masu ruwa da tsaki a harkar Tsangaya su ci gaba da yi wa Sanatan addu’a, tare da fatan ya sake samun kujerarsa domin ci gaba da wakiltar al’umma.

Me za ku ce?

Arewa Updates ta rubuta muku wannan labari da taimakon fasahar AI.

26/08/2026

Ustaz Sen Kawu Sumaila zai maimaita kujerarsa cikin sauki, In Sha Allah.

MANAGER SOCIAL MEDIA TEAM (MSMT)FANNIN ILIMI (EDUCATION)HON ALI ABDULLAHI MANAGER OFRHOUSE OF ASSEMBLY WUDILKANO STATEYa...
25/08/2026

MANAGER SOCIAL MEDIA TEAM (MSMT)
FANNIN ILIMI (EDUCATION)

HON ALI ABDULLAHI MANAGER OFR
HOUSE OF ASSEMBLY WUDIL
KANO STATE

Ya Gina Makarantun Islamiya Guda Goma Sha Biyar (15) a Maza6u Goma (10) da Yake Wakilta.

-Jan-zaki Maganin Kanana-Kananan Kwari.

Manager Chika Aiki.

"WARAKA-ONLINE KANO SOUTH"INFRASTRUCTURAL DEVELOPMENT (FANNIN AYYUKAN RAYUWA KASA) PHASE I A lokacin yakin neman zabe a ...
24/08/2026

"WARAKA-ONLINE KANO SOUTH"

INFRASTRUCTURAL DEVELOPMENT (FANNIN AYYUKAN RAYUWA KASA) PHASE I

A lokacin yakin neman zabe a shekarar 2023, a wannan lokaci mai girma sanata Kawu Sumaila, OFR, PhD, ya ganewa idanun sa irin matsalolin da yankin yake fama dashi a fatannin raya kasa.

Tun a wannan lokacin sanata yasha alwashin tunkarar matsalar gadan-gadan don saukakawa al'ummar mu dake lungo da sako na yankin Kano ta Kudu.

Mai girma sanata ya tunkari matsalolin daki-daki ta yadda kafin karshen wa'adin sa za'a rage dayawa daga cikin matsalar.

An fara da gina gadoji a wurare dabam-dabam a fadin yankin Kano ta Kudu, don saukaka sufuri tsakanin bangarori dabam-dabam a lungo da sako na yankin, sune kamar haka;

1. Gina Gada a Kusada dake Ƙaramar Hukumar DOGUWA✅️

2. Gina Gada a Magami dake Ƙaramar Hukumar SUMAILA✅️

3. Gina Gadar Audiga dake Ƙaramar Hukumar GARKO✅️

4. Gina Gadar Kunza dake Ƙaramar Hukumar BEBEJI✅️

5. Gina Gada a Kaituwa dake Ƙaramar Hukumar SUMAILA✅️

6. Gina Gadar Halfgada dake Ƙaramar Hukumar GARKO✅️

6. Gina Gadar Tiga dake Ƙaramar Hukumar BEBEJI✅️

8. Gina Gadar M. Mansur dake Ƙaramar Hukumar GARKO✅️

Tabbas wannan ayyuka sun rage radadi ga al'ummar dake wannan yankuna, duba da irin mahimmancin wannan gadoji ga yankunan, kuma haka zai kara bunkasa tattalin arzikin al'ummar wannan yanki.

Kano ta Kudu tayi dacen wakili nagari wanda yasan abinda ke damun al'ummar sa, kuma kullum cikin kokarin samar musu da mafita yake.

Al'ummar wannan yanki zasu rama alkhairi da alkhairi a kakar zabe mai zuwa na 2027.

Dan Sumaila Kacika Gwarzo✅️

Dan Sumaila 4+4✅️

Address

No. 2 Aliyu Dandarman Road Wudil
Wudil
713101

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Waraka Online Wudil TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share