18/02/2026
Assalamu Alaikum,
Ina taya mu murnar samun tsawon rai, da koshin lafiya da mukaga wannan wata mai albarka na Ramadan *1447H.*2026* Allah ya karbi ibadunmu, ya ba mu juriya da ikon kammala wannan azumi cikin koshin lafiya. Allah ya kara daukaka da nisan kwana.
my all followers
Happy Ramadan Kareem