Islamkingdom hausa

Islamkingdom hausa Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Islamkingdom hausa, Internet Company, Utako.

Fiqihun ibada a cikin hotuna, Karantar da hukunce-hukuncen musulunci a sauqaqe, cikakkiyar manhaja ce ta koyarda ibada ga xaixaikun mutane, da wajen taruwan mata da qungiyoyi da cibiyoyi da makarantu da sauransu. Assalamu Alaikum Warahmatulahi Wabarakatuhu
Muna gayyatarku domin ziyarar shafinmu na FACEBOOK domin le’ka hudubobi a rubuce, masu kunshe da abubuwa iri-iri masu muhimmanci - lale marhabin daku abokai da yanuwa gaba daya.

09/09/2024



(function(d, s, id) {
var js, fjs = d.getElementsByTagName(s)[0];
if (d.getElementById(id)) return;
js = d.createElement(s); js.id = id;
js.src = "https://woobox.com/js/plugins/woo.js";
fjs.parentNode.insertBefore(js, fjs);
}(document, 'script', 'woobox-sdk'));

12/09/2023

Sallar wajibi tana da lokaci tsayayye da ba a karba idan Mutum ya yi kafin shigan wannan lokacin ko bayan ya wuce sai idan a kwai uzuri.

1-Daidai ne

2-Kuskure ne

[Space Academy] na farin cikin sanar da Koyarwar Shari'a ta Shari'ahttps://courses.al-feqh.com/ha/fiqh-diploma_ha/tsarki...
11/09/2023

[Space Academy] na farin cikin sanar da Koyarwar Shari'a ta Shari'a
https://courses.al-feqh.com/ha/fiqh-diploma_ha/tsarki

📝Tsarin karatu::
Kalli bidiyon kuma karanta bayanin da aka aiko kowace rana

📜📜Sharuɗɗan koyarwa: :
🔖 Domin samun account a gidan yanar gizon mu
https://courses.al-feqh.com/ha/register

⏳Tsawon karatun:
- Kwanaki shida

💰Kudade:
Kyauta

🗒 Kwanan watan farawa :
11/9/2023

☘️ Kar a manta kididdige ladan lokacin da ake raba tallar tallar, saboda hujjar alheri kamar mai aikatawa ne.

https://t.me/+VzLGcj6md7WZSi_x

🌿🌿zakkar fiida kai: wata sadaka ce ta wajiba da ake fitarwa tareda fitar azumin watan Ramadan, dukkanin musulmi mai iko ...
16/04/2023

🌿🌿zakkar fiida kai: wata sadaka ce ta wajiba da ake fitarwa tareda fitar azumin watan Ramadan, dukkanin musulmi mai iko yana fitar da ita, kuma an fi so a fitar da ita ranar idi bayan fitowar alfijir, jafin sallar idi, amma ya halatta a gaugauta ta kamar yadda aikin sahabbai ya nuna..to menene gwargwadon abinda ake fiddawa? wa ake baiwa? menene hikimomin fidda ta?.👇🏻
🌐https://www.al-feqh.com/ha/zakkar-fidda-kai

🌙✨ra'ayoyi sun sha banban kan dalilin kiran daren lailatul Qadri da wannan suna, to mene sababin hakan? Wannan dare yana...
11/04/2023

🌙✨ra'ayoyi sun sha banban kan dalilin kiran daren lailatul Qadri da wannan suna, to mene sababin hakan? Wannan dare yana da falala masu yawan gaske, daga ciki shine cewa a cikinta aka saukar da Alkur'ani, sannan tafi darare dubu alheri, sannan Mala'iku da Jibrilu suna sauka a cikinta, ga ta dare mai albarka, duk da yake Allah ya boye bayyana ta.

🌐https://www.al-feqh.com/ha/lailatul-qadari

🌙⭐️I'itikafi shine lazimtar wani abu a larabce, a addininace kuwa yana nufin lazimtar masallaci domin bautar Allah. To m...
10/04/2023

🌙⭐️I'itikafi shine lazimtar wani abu a larabce, a addininace kuwa yana nufin lazimtar masallaci domin bautar Allah. To menene hukuncinsa? Kuma menene sharuddan da ba ya inganta sai da su? Yaushe ne yake inganta ko ba ya inganta yinsa? Menene aka halatta a cikinsa? menene ke bata shi?

🌐https://www.al-feqh.com/ha/s9PWxrx2BNAP1p

🌿Sallar jumu'a farali ce, kan wa take farlanatta? Ranar juma'a shine mafificin rana a sati, domin hadisai da dama sun zo...
19/03/2023

🌿Sallar jumu'a farali ce, kan wa take farlanatta? Ranar juma'a shine mafificin rana a sati, domin hadisai da dama sun zo dake nuna falalarsa. Akwai sharuddan da sai an cika su sallar jumu'a ke inganta, akwai abubuwan da ake so musulmi yayi ranar jumu'a. duka za aka samues u da wasunsu a cikin hotuna da bidiyoyi.👇🏻

🌐https://www.al-feqh.com/ha/sallar-juma’a

Ma'anar UbangijiLafazin Allahu, suna ne mai daxi a wajen ma’ana da faxa, kuma ya samo asali daga Allantaka da so da qaun...
02/03/2023

Ma'anar Ubangiji

Lafazin Allahu, suna ne mai daxi a wajen ma’ana da faxa, kuma ya samo asali daga Allantaka da so da qauna, da kaxaitawa da tsakake zuciya, me ya fi wannan sunan girma!!

hankali da Allah yayiwa dan adam babban shaida ne da ke nuni ga samuwar Allah ta'alla, domin kuwa batutuwan da wasu ke yi na kore samuwar ubangiji abu ne da lafiyayyen hankali ba zai taba gasgata shi ba.

Imani Da Haxuwa Da AllahDukkan halittu za su koma zuwa ga Allah, gare shi makomarsu, kuma wannan rukuni ne tabbatacce da...
01/03/2023

Imani Da Haxuwa Da Allah

Dukkan halittu za su koma zuwa ga Allah, gare shi makomarsu, kuma wannan rukuni ne tabbatacce daga rukunin imani da Allah, kai! Yana ma cikin rukunan imani.

imani shine tushen addinin musulunci, babu musulunci ba tareda cikakken imani ba.

Address

Utako

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Islamkingdom hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Islamkingdom hausa:

Share