Modu Sirrin Forex

Modu Sirrin Forex KUZO MUKOYI FOREX DA HAUSA. Ga inda za'a dinga saka cikekkun darussan👇👇
https://www.youtube.com/?sub_confirmation=1

23/10/2026

Dalilin da yasa kwararru ke jiran Retracement!

Dalilin Da Yasa Breaker Block Ke Kona Account Din Beginners! 🚨🔥

Me yasa Breaker Block yake da mugun karfi?

Saboda yana nuna maka cewa Smart Money sun canza tsari daga Buy zuwa Sell! Babban kuskuren beginners shi ne manne wa tsohon bincikensu (Analysis) ko da kasuwa ta ragargaze shi ta sauya alkibla.

Professional trader ba ya auren bincikensa; yana canza kalar sa nan take domin ya bi kudin banki ya kwashe riba. Kalli bidiyon nan don ka gyara tunaninka!

23/10/2026

Tambayoyi 3 Ta Gano Ainihin Kudin Smart Money A Cikin Breaker Block!

Kuskuren GBPUSD: Kar Ka Sake Yin Buy A Wannan Gurin! 📉❌

Kada ka nemi Breaker Block cikin hauka! Don ka tsira, dole ka amsa tambayoyi 4 akan ainihin OB, rugujewar farashi, samuwar CHoCH/BOS, da kuma dawowar farashi.

Kalli misali akan GBPUSD inda retail traders ke garaje wajen yin Buy a tsohon Order Block din da ya ruguje, alhali kwararre ya san ya koma Bearish Breaker Block na babban Sell!

23/10/2026

Bambancin Order Block da Mitigation Block!

Tarkon Forex: Asirin Da Muke Kiran Breaker Block Da Makaryi! 📉💥

Kada ka bari zane-zane ya rude ka a chart! Yayin da Order Block ke nuna inda kudin banki ya fara tafiya, Breaker Block shi ne tsohon Order Block din da aka rugurguze domin kaddamar da sabon ra'ayi na Smart Money.

Rike wannan bambancin domin ka san lokacin da tsohon trend ya mutu!

22/10/2026

Hatsarin shigar da daruruwan Miliyoyi a Forex!

22/10/2026

WAI SHIN MENENE MITIGATION BLOCK?

Misalin Shinkafa: Sirrin Da Bankuna Ke Dawo Da Farashi Baya! 📈💥

Kamar yadda zaka dawo shago amsar ragowar buhunan shinkafarka idan basu cika ba a Kasuwar Mararaba, haka manyan bankunan duniya suke!

Idan kudadensu na biliyoyin daloli basu gama cikawa ba lokaci guda, suna motsa kasuwa tukunna, sannan su sake dawo da farashi baya domin su gama cika oda.

Wannan shi ne asalin ma'anar Mitigation Block (Rage Nauyi)

21/10/2026

SHIN ME AKE NUFI DA BREAKER BLOCK?

21/10/2026

Asirin Forex: Abin Da Manyan Bankuna S**a Manta A Baya! 🏦🤫

Me yasa manyan bankuna na duniya (Smart Money) ke ɗaukar wahalar dawo da farashi baya zuwa wurin da s**a riga s**a baro? 🤔📉

Kwararru ba sa mamakin ganin wannan ja da bayan!

A yau za mu fasa mabban asirin da masana harkar trading ke kira Mitigation Block domin ka fahimci me yasa kasuwa ke komawa baya kafin ta cigaba da Trend dinta.

19/10/2026

Ga Inda Beginner's Da Institutional Traders Sukeyi akan breaker block.

18/10/2026

Inda kake kuka a kasuwar, Nan Banki nacin kudi!

18/10/2026

Wannan shine Dalilin Dayasa Breaker Block Ke Kone Account din retail.

Me yasa Breaker Block yake da mugun karfi?
Saboda yana nuna maka cewa Smart Money sun canza tsari daga Buy zuwa Sell!

Babban kuskuren beginners shi ne manne wa tsohon bincikensu (Analysis) ko da kasuwa ta ragargaze shi ta sauya alkibla.

Professional trader ba ya auren bincikensa; yana canza kalar sa nan take domin ya bi kudin banki ya kwashe riba.

Kalli bidiyon nan don ka gyara tunaninka!
https://youtu.be/Voak9f88j5g?si=1fH5PRFDixTauXJe

Address

Maiduguri

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Modu Sirrin Forex posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share