Home of gist

Home of gist The home of tech

31/01/2026

Allahamdullah

Announcement Announcement Announcement πŸ“’πŸ“’πŸ“’πŸ“’πŸ“’Idan bakyi register mara  wallet din nasu ba ka tabbatar kayi kada a baka la...
20/09/2022

Announcement Announcement Announcement πŸ“’πŸ“’πŸ“’πŸ“’πŸ“’

Idan bakyi register mara wallet din nasu ba ka tabbatar kayi kada a baka labari domin akwai alkhairi cikin ta sosai nasamu saisa nakeso kowa ma ya samu

Ga link nan
πŸ‘‡πŸ»
https://mara.xyz/me/4O5LY2
πŸ’₯πŸ’₯πŸ’₯πŸ’₯πŸ’₯πŸ’₯πŸ’₯πŸ’₯
Ga referral code
πŸ‘‡πŸ‘‡
4O5LY2
πŸ’₯πŸ’₯πŸ’₯πŸ’₯πŸ’₯πŸ’₯πŸ’₯
Koda ace mutum bashi da data da zaiyi downloading na app din. πŸ’₯πŸ’₯πŸ’₯πŸ’₯πŸ’₯πŸ’₯πŸ’₯
Ni nadau nauyin turawa mutum datan da zaiyi downloading na application πŸ’―πŸ’―πŸ’―
πŸ’₯πŸ’₯πŸ’₯πŸ’₯πŸ’₯πŸ’₯

Sign up for the Mara Wallet waitlist and receive rewards in USD and crypto for future use on Mara Wallet
05/09/2022

Sign up for the Mara Wallet waitlist and receive rewards in USD and crypto for future use on Mara Wallet

06/03/2022
10/05/2021

Hey friends and family

Send a message to learn more

23/04/2021

Wata rana a makarantar primary a cikin class bayan malama tagama koyarwa sai take tambayar students.
Kamar haka tafara daga layin farko na maxa.
Bala mai kakeso kaxamo idan kagama karatu? Bala yace. Inaso nayi kudiπŸ’΅πŸ’΄πŸ’Έnafi kowa nagina gidaje🏒🏧🏬 nasayi jirgi✈🚁 da motociπŸš˜πŸš– matata kuwa duk sati saitaje kasashen waje kamarsu paris. India london. Dubai. Spain saudiyya bai gamaba.......sai malama ta katseshi yimana shuru da shegen san kudiπŸ’ΈπŸ’·πŸ’ΆπŸ’Έ"sai malama takoma wajen mata tace: fa'iza idan kin girma mai kikeso kixama? Fa'iza cikin sanyin murya tace matar bala πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜ƒπŸ˜ƒ
Ko kinga laifinta?

Address

Maiduguri

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Home of gist posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Home of gist:

Share