Anwar Digital Academy

Anwar Digital Academy Ours is consuming skills, creating skills, and communicating skills. Each of these is important...

01/02/2025
MEMEFI USERS👫✍️ UUmar B UmarKoda Zasuyi Listing Ranar 9th October Ko Da Zasu 'Dage Yakamata Kuyi Importing Passphrase Di...
05/10/2024

MEMEFI USERS👫
✍️ UUmar B Umar
Koda Zasuyi Listing Ranar 9th October Ko Da Zasu 'Dage Yakamata Kuyi Importing Passphrase Dinku Akan Wata Wallet Din Kamar Irinsu BITGET Wallet, Metamask Wallet,OKX Wallet Ko TRUST Wallet Don Gudun Congestion Ranar Listing Domin Tsaf Zakaji Cewa MiniApp Anyi Mishi Nauyi Saboda Haka Sai Kun Jira.

Ga Steps Idan Da BITGET Wallet Zakayi Importing Passphrase Dinka.

✅Ka Shiga Cikin MiniApp Dinka Na MEMEFI Sai Ka Danna Wajen WALLET.

✅Sai Ka Danna Wajen Setting Dake Gefen Sama ⚙️

✅Bayan Ya Bude Akwai Wajen COPY Kaje Cikin BITGET Wallet.

YADDA Zakayi Importing Passphrase Dinka A BITGET Wallet Zanyi Alama A Jikin Hotuna👇

ALLAH Ya Taimaka.

Idan baka yin wani cikin su kayi magana a baka shi faka-faka.🔥🔥🔥Ku mayar da hankali kan su, ku cigaba da yi da dagewa.👇👇...
28/09/2024

Idan baka yin wani cikin su kayi magana a baka shi faka-faka.
🔥🔥🔥
Ku mayar da hankali kan su, ku cigaba da yi da dagewa.
👇👇👇
Kuyi hƙr da wanda baku samu ba ko kuma ba su baku abin kirki ba.

Ga wasunsu a Comment Section 👇🏾👇🏾👇🏾

Allah yasa mu amfana da waɗanda ke tafe.

Ƴanbaiwa, kada fa kuyi tunanin ina daminku.... Ina son ku da arziƙi ne ya janyo haka.Ku tabbatar kun shiga, in ma baza k...
26/09/2024

Ƴanbaiwa, kada fa kuyi tunanin ina daminku.... Ina son ku da arziƙi ne ya janyo haka.

Ku tabbatar kun shiga, in ma baza kuyi ba, Ni ina buƙata referral 🙏🏾😀😂

Gashi nan ƙasa zan sake sakawa👇🏾👇🏾👇🏾

https://t.me/TADA_Ride_Bot/join?startapp=ref_ej0tsZKZgr

Thank you so much as you honor my invitation 🙏🏾🙏🏾🙏🏾

Akwai other projects masu kyau a comment section.👇🏾👇🏾👇🏾

Ya kai Ɗanbaiwa,Indai kana son Ƴan uwanka da abokanka so na gaskiya ba mugunta ba, to ka tabbatar ka bude musu Fabrika M...
25/09/2024

Ya kai Ɗanbaiwa,

Indai kana son Ƴan uwanka da abokanka so na gaskiya ba mugunta ba, to ka tabbatar ka bude musu Fabrika Mining ⛏️ duk wanda yace baya so, ka kwace wayar da ƙarfin tsiya ka bude masa sannan ka miƙa masa tare da yi masa Nasiha kar ya sake yaƙi yi🙏🏾🙏🏾🙏🏾

Karka damu da mai zai gaya maka, akwai ranar da zai maka godiyar da bata da iyaka, sannan zai gane kai masoyinsa ne…

Ga Link na Fabrika a Ƙasa 👇🏾👇🏾👇🏾, sannan a Comment Section, akwai wasu Links 🖇️ ɗin masu matuƙar anfani👇🏾👇🏾👇🏾

https://t.me/fabrika/app?startapp=ref_100627

21/09/2024

Yan Baiwa Daga nan Zuwa December kayi iya ƙoƙarinka ace Ka samu aƙalla $500 a duka Minings da Airdrops din da kakeyi. This is very possible. But ka dinga bin Updates kuma kana biyayya ga referrals. When🙃🙃🙃

Ga wasu projects nan masu kyau suma👇🏾👇🏾👇🏾. In baka fara su ba kuma baka shiga ba, TOH ina me tabbatar maka takaici zai dameka nan zuwa December.🤔🤔🤔

Duniyar ce taci gaba, an wuce tunanin mutum.... Kuɗi sun koma a internet ake samun su.

Ka tuna komai fa tashi yake.... In ma kai ma'aikaci ne shin kana ganin Albashin da Gwaunati ke baka ta isheka, kuɗin abinci, makaranta, magani, da sauran buƙatun rayuwa? In sun isheka, ina ƙanenka, da yan'uwanka waɗanda basu da galihu?????

Wallahi sai mun sauya tunaninmu🤔🤔🤔

Allah Yasa mu dace, Amin 🤲🏽🤲🏽🤲🏽

Ka duba comments section, akwai Links 🖇️ na projects guda bakwai. A shigesu duka, in kasan baka fara ba

Masu son shiga mining ⛏️ da ake sa ma ran fashewa na kusa su biyoni ga Links 🖇️, kayi ƙoƙari ka shiga duka matuƙar akwai...
22/08/2024

Masu son shiga mining ⛏️ da ake sa ma ran fashewa na kusa su biyoni ga Links 🖇️, kayi ƙoƙari ka shiga duka matuƙar akwai wanda bakayi...

Sauces na ɗaya daga cikin mining ⛏️ na ICE...

Ga links 🖇️ nan a ƙasa 👇🏾👇🏾👇🏾

1- Sauces👇🏾👇🏾👇🏾
https://sauces.world/

2- Blum👇🏾👇🏾👇🏾 http://t.me/catsgang_bot/join?startapp=iSby-X--WCPgr5dr8ndzp

3- CEX.IO power👇🏾👇🏾👇🏾
https://t.me/cexio_tap_bot?start=1716310450764047

4- W-Coin👇🏾👇🏾👇🏾
https://t.me/cexio_tap_bot?start=1716310450764047

5- NairaWold👇🏾👇🏾👇🏾
https://t.me/NairaworldBot?start=885541992

6- MozaAI👇🏾👇🏾👇🏾
https://t.me/MozoAI_bot?start=ZWqueCsC

7- Tomarket👇🏾👇🏾👇🏾
https://t.me/Tomarket_ai_bot/app?startapp=00005cEL

8- Major👇🏾👇🏾👇🏾
https://t.me/major/start?startapp=885541992

9- Pixeltab by Pixelverse 👇🏾👇🏾👇🏾
https://t.me/pixelversexyzbot?start=885541992


10- Time Farm 👇🏾👇🏾👇🏾
https://t.me/TimeFarmCryptoBot?start=1kZj2V1iVFz0o5iW1

Barkanku da safiya masu kudin $Dogs🐕🦴😁💵💰Tun a jiya farashin Dogs a kasuwa ya fara bayyana a matsayin 62.5 Dogs = $1Hakan...
15/08/2024

Barkanku da safiya masu kudin $Dogs🐕🦴😁💵💰

Tun a jiya farashin Dogs a kasuwa ya fara bayyana a matsayin 62.5 Dogs = $1

Hakan na nufin dogs 1 = $0.016 ....... 10,000 Dogs = $160 ........ Ita kuma $160 = ₦254,000 da hausa

Da fatan masu qananan account sun qara buda account dinsu ta yadda zai iya daukar 1,000,000 zuwa sama 😁

Kai kuce Allahu akbar ❤️

Aqua Protocol kuce Alhamdulillah 🤲Matsalan aqua🤔🤔🤔toh ga mafita🤸🤸🤸kowa NASA zai dawo kabi procedures da zan faɗa.1. Da f...
03/07/2024

Aqua Protocol kuce Alhamdulillah 🤲

Matsalan aqua🤔🤔🤔toh ga mafita🤸🤸🤸

kowa NASA zai dawo kabi procedures da zan faɗa.

1. Da farko kashiga Telegram ɗinka, sai ka shiga Aqual protocol, kayi deleting. Kayi delete ta dots 3 dake sama ta dama a cikin Project ɗin..

2. Sai kayi searching Aqual protocol a sama bayan ka goge wancan, ka shiga sabo kenan.🤌🏾

3. Sai kayi start zasu nunoma link na group dinsu a saman inda akasa start.... sai ka taɓa link din, kayi joining channel dinsu kenan.

4. Daga nan, sai ka danna play a ƙasan inda kayi joining channel Link🖇️. In dai kayi yanda akace in sha ALLAH zaidawo, zakaga balance naka cikin ikon Allah

Daga karshe kuma Kar kayi wasa da wannan mining ⛏️

Ga wani Mining shima exactly Aqua Protocol ne... kusan komai nasu guda, har da tsarin dashboard din.... Interphase ɗin iri guda ..

Link 🖇️ nan a ƙasa 👇🏾👇🏾👇🏾

https://t.me/solstonebot?start=885541992

29/06/2024

Address

Behind City Shoppers Plaza, Kayarda
Kuje
1000105

Opening Hours

Monday 09:00 - 21:00
Tuesday 09:00 - 21:00
Wednesday 09:00 - 21:00
Thursday 09:00 - 21:00
Friday 02:00 - 18:00
Saturday 11:00 - 18:00
Sunday 11:00 - 18:00

Telephone

+2347088071417

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Anwar Digital Academy posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Anwar Digital Academy:

Share