Mujahid Analyst

Mujahid Analyst this is a computer base training page and information technology

This page is created by mujahid ismail for the purpose of educating our self in computer and information technology

Alhamdulillah for the gift of life
14/10/2025

Alhamdulillah for the gift of life

computer training @ affordable price
19/01/2017

computer training @ affordable price

01/12/2016

good everybody

14/11/2016

Malam Umar Sani fagge
YI KOKARI KA KIYAYE WANNAN...!!!
********
(1). Karka rinka yin fitsari a wurin
da kake yin
wanka, domin hakan yana gadar
da yawan
mantuwa.
(2). Karka rika kwantawa barci
bayan ka cika
cikinka da abinci, domin yin hakan
yana gadar da
mutuwar zuciya.
(3). karka rika yawaita kallan
al'auranka ko ta
wasu, domin yin hakan yana sa
dakikanci da
nauyin kwakwalwa wajen fahimtar
abubuwa.
(4.). kar karika yin bacci bayan
sallar asuba
har sai rana tafito, domin yin
hakan na janyo tsiya
da
talauci.
(5). kar ka sha madara bayan kaci
kifi, domin
yin hakan yana gadar da kuturta.
(6). karka ci ko sha alhali kana da
janaba,
domin yin hakan makarohi ne,
kuma yana jawo
raunin jiki.
(7) karka rika hassada ko
munafunci da ha'inci,
domin suna da hatsari ga lafiya,
sukan kuma
haifar da cutar hauka, gashi kuma
suna bata
ayyuka masu kyau.
(8). karka rika yawan kukan babu
ko ka yi ta tallan
talaucinka afili. Yin hakan yakan
dawwamar
da mutum cikinsa.
(9) karka rika kwanciya barci alhali
kana jin fitsari,
yin hakan yana haifar da mutuwar
mazakuta.
10. kayi amfani dasu
domin zasu amfane ka.
Allah yasa mu dace yabamu ikon
aikatawa. Annabi MUHAMMAD
(SAW) wanda yafi qamshi
qamshi.
Kuma ya fi qamshi qamsashewa.
Ya Allah kayi dadin tsira da aminci
gurin dan gatanka (SAW).
'Ya Allah duk wanda yadau
hannunsa mai albarka ya tura
wannan saqon, ya Allah ka
nuna masa manzo( SAW) acikin
mafarkinsa.
Ameen

01/10/2016

SUJJADA QABLI DA
SUJJADI BA'ADI
1. Sujjada Qabli ana yinta ne
kafin sallama. Bayan mutum
yayi tahiya, kafin yayi sallama, sai
ya sake yin wasu sujjadu
guda biyu, sannan ya sake yin
wata tahiyar, Sannan yayi
sallama. Wannan ita ce Sujjada
Qabaliy, Dalilan da suke sawa
ayi ta: Idan mutum yayi ragi a cikin
Sallarsa, Ko kuma ya
tauye wasu sunnoni Qarfafa
guda biyu ko sama da haka. (a
takaice kenan).
2. SUJJADA BA'ADI: ana yinta ne
duk yayi da aka Qara wani abu
acikin Sallah. Ko kuma yayin da
mutum ya mance da wata
farillah, ko kuma rukuni daga
cikin sallar sa. Bayan ya kawo
wannan farillar da ya mance, to
sai yayi sujjada Ba'adi.
YADDA AKE YINTA: Ana yinta ne
bayan anyi tahiya anyi sallama,
sai a sake yin wasu sujjadu
guda biyu, sannan ayi tahiya ayi
sallama.

21/09/2016

DALILAI 11 DAKE JAWO ARZIKI. DAGA KUR'ANI DA HADIS.

1 ILMI DA KWAZON AIKI.
2 DOGARO GA ALLAH TAALA KAWAI. SURATUL DALAKI 3
3 ISTIGFARI. SURATU NUH. 10-12
4 TUBA NA GASKIYA. SURATU HUD 3
5 TSORAN ALLAH SWT. SURATU A'ARAF 96
6 ANBATON ALLAH A ZUCI DA BAKI DA GABBAI. SURATU DAHA 124.
7 CIYARWA DA TAIMAKON NA KASA. SURATU SABA'I 39
8 SADA ZUMUNTA. BUKARI,MUSLUM, ABU DAUDA NASAIY, IBN MAJAH, AL IMAM AHMAD.
9 ADDUA. ALLAH INA NEMAN TSARINKA DAGA TALAUCI DA KAFIRCI.
10 TAIMAKAWA DALIBAN ILMI. ATTIRMIZIY
11 GODIYA GA ALLAH TAALA. SURATU IBRAHIM 7

11/08/2016

KA TABAYIN ZINA?
Fitinar Sha'awa kashi na 04.
Tsaya kuji irin mummunan Bala'in da zina ke haifarwa. Zina
tana cikin manyan laifuffuka, wanda dukkan shariun da Allah
ta'ala ya saukar sun hadu akan haramcin zina.
Al kur'ani mai girma da Sunnar Annabi (S.A.W) da dukkan
Malamai sun hadu akan haramcin zina.
Qofofin zina guda biyar ne kamar haka:
1- Kallo zuwaga Abinda Allah ya Haramta.
2- Shigar batsa
3- Kalaman Batsa
4- Kebancewa da matar daba muharrama ba
5- Sha'awa Mai karfi babu aure
Allah taala yace:
"kada ku kusanci zina"
Manzon Allah (S.A.W) yace: Mai zina ba zaiyi zina ba, yayin
da yake zina, sai an cire masa imani.
Abdulllah Dan Mas'ud Ra yace: Duk Al'ummar da take zina, ta
jawo wa kanta fushin Allah, da halaka.
Musulunci yayi umarni da tsare abubuwa guda shida sune
kamar haka:
1-Addini.
2-Dukiya
3-Rayuka
4-Hankali
5-Mutunci
6-Nasaba
Amma zina ita kadai, tana rusa wadannan duka. Hukuncin
mazinaci, mai aure kisa ta hanyar jifa. Saurayi mara aure
Bulala dari da daurin shekara.
Ana tabbatar da zina ta hanya uku.
1-Shaidu guda hudu.
2-Mutun yayi ikirari da kansa.
3-Samun mace da ciki, babu aure, ko shubha.
Bisa sharudda da aka sanyawa ko wanne. Zina wata babbar
musiface da bala'i da dukkan sharri, datake ruguza al'umma,
take wargaza iyali, take tarwatsa gari, take rushe mutunci,
take jawo karayar tattalin arziki, da fatara, da tsiya, da
annoba, acikin rayuwar dai dai ku, da gidaje, da unguwanni,
da gururuwa, da kasashe, da duniya baki daya.
Zina itace cikakkiyar fitsara, a cikin zina ake samun dukkan
sharri kamar haka:
1- Raunin Addini
2- Raunin Akida
3-Karancin Imani
4- Rashin kunya
5- Rashin kishi
6- Rashin mutunci
7- Rashin kwarjini
8- Rashin hasken fuska
9- Duhun zuciya
10- Rashin kima
11- Rashin Nagarta
12-Rashin Nutsuwa
13- Rashin Amana
14- Fushin Allah
15- Cikawa babu imani
16- Azabar Allah.
Allah ya tsare mu da zuriyar mu, da dukkan
al'ummar musulmi daga afkawa bala'in zina.
Wadanda sukeyi Allah ya shiryesu

29/06/2016

Good day every body

16/02/2016

UK-based Nigerian apps developer, Yusuf Hassan has created a social network for Muslims. Having delved into Islamic music and creating Islamic content for mobile network providers in Nigeria, Hassan,

15/02/2016

f we are not careful, Our next Generation Kids will learn A,B,C,D... this Way:

A is for ATM Card
B is for Bluetooth
C is for Chatting
D is for Download
E is for Email
F is for Facebook
G is for Google
H is for Hotmail
I is for instagram
J is for Java
K is for Konga
L is for Laptop
M is for Mtn
N is for Nokia
O is for Opera mini
P is for Picmix
Q is for Quick time
R is for RAM
S is for Skype
T is for Telemundo
U is for USB
V is for Vista
W is for WhatsApp
X is for Xender
Y is for Yahoo! and
Z is for Zuma.
😄

hm
02/02/2016

hm

27/01/2016

Chairman of Zinox Group, Leo Stan Ekeh, in this interview, stressed the need for the Federal Government to leverage on the limitless opportunities in the ICT sub-sector in its economic

Address

Kiyako
202

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mujahid Analyst posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Mujahid Analyst:

Share