18/07/2025
Wannan halittar ita ake kira da .
Abin mamaki gameda wannan halittar shi ne, idan ka yankata gida 2 misali, to bindin da ka yanken zai tsirar da wani sabon kai ya ci gaba da rayuwa, shi kuma daya kan da ka cire masa bindi zai tsirar da wani sabon kai a inda ka yanke din ya zamo Planeria mai kai biyu.
Idan za ka yi gunduwa-gunduwa da shi, to kowane gunduwa daya za ta tsirar da wani kai ta ci gaba da rayuwa. Binciken masana ya tabbatar da cewar kana iya gunduwa-gunduwa da Planeria har zuwa gunduwa 279, kuma kowane daya zai fitar da wani sabon kai ya rayu.
Planeria na cikin Kingdom Animalia.
Ta ya ya ke tinanin za a iya kashe wannan halittar kenan? π