29/01/2022
_*ALAMAR ƘAUNAR ANNABI (S.A.W) 0017*_
_Ƙaunar malaman sunnah da mutunta malamai na sunnah shima yana daga cikin alamar son Annabi (s.a.w) domin malamai sune magadan Annabawa, toh tunda kai baka riski Annabi (s.a.w) ba ai yakamata ka girmama magadanshi waɗanda suke dakon addininsa da sunnarsa****_
✍🏾
```sufiyanu lawai```
_*(sufi*_