Hon. Nafiu L K for Reps 2027

Hon. Nafiu L K for Reps 2027 Hon. Nafiu Lawal Kuringafa For Reps Mlfsh/Kafur 2027 In Sha Allahu

28/03/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Mustapha S Rabiu Kuringafa, Abdulaziz Musa, Mujitapha Mustapha Kuringafa, Faisal Hashim Kuringafa, Sadisu Sani Abubakar, Musbahu Abbas Wakili, Umar Abdurrashid Kgf

Allah gaba Da Bayanka Dan Uzairu. Damo sarkin Hakuri
23/03/2026

Allah gaba Da Bayanka Dan Uzairu. Damo sarkin Hakuri

Barkanmu da safiya tare da fatan kowa ya tashi lafiya Amin .Ubangiji Allah ya buda wa kowa abinda zai kare mutuncin iyal...
18/03/2026

Barkanmu da safiya tare da fatan kowa ya tashi lafiya Amin .

Ubangiji Allah ya buda wa kowa abinda zai kare mutuncin iyalansa ya rufa wa kowa asiri.

Matsalar tsaron da muke fama da ita a wannan kasa Allah ya yi mana maganinta.

Wadanda s**a rasa dukiyoyin su ubangiji Allah ya maida musu da alkhairi, wadanda kuma s**a rasa rayukansu Ubangiji Allah ya jikansu da rahama.

Ya ubangiji wannan takara da Muka fito Allah gareka muke nema Allah ka shige mana gaba Ka zama gatanmu.

18/03/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Yusuf Rabiu Abba, Rabiu Sani, Ibrahim Haruna Layin Barkono, Abubakar Kuringafa Abdulaziz, Auwal Kuringafa, Nura Masari Yusuf, Comrd Mubareek N Aliyu, Comrd Sulaiman Hassan Bello, Abubakar Abdullahi, Musbahu Lawal Kosau, Nasiru Musa Dankano, Nura Nasiru Sabuwar Kasa, Bilyaminu Rabiu Kuringafa, Buhari Ibrahim, Badiyya Nasir Kuringafa

JIRGIN FITON AL'UMMA MLF/KAFUR MAHADI YA BAYYANA
17/03/2026

JIRGIN FITON AL'UMMA MLF/KAFUR MAHADI YA BAYYANA

MALAMI, MASANI KUMA FARFESA A FAGEN SIYASA.

Wannan shine Alhaji Nafiu Lawal Kuringafa shine mutum na farko Wanda a tarihin siyasar Kafur har yanxun ba'a ta6a yin kamar shi ba, haka zalika duk wadanda ya horar a siyasa zunyi fice a Jihar Katsina dama Nageriya, ganin hakane al'ummar Malumfashi da Kafur suke ta koke koke da rokon shi akan ya taimaka ya dawo fagen siyasar domin Kara farfado shiyasar demokradiyya a yankin Malumfashi da Kafur din Jihar Katsina.

Alhamdulillah, cikin ikon Allah DAN UZAIRU ya amsa kira Kuma ya aminche xai dawo fagen siyasar domin Kara dawo da siyasa ta yanchi da ciganba al'umma da talakawa.

Hakan ya sanya al'umma sunata murna da nuna Jin dadi wasu ma suna fadin sune xasu siya mashi tikitin takara ba tare da sisi dinshi ba.

Haka zalika matasan Malumfashi/ Kafur suna sunce a shirye suke domin bada duk wada gudunmuwa domin ganin anyi nasara a wannan tafiya duk da kasancewar bashi da bukatar tallatawa domin kowa yasan waye DAN UZAIRU.

Mata ma ba'a barsu a baya ba, Suma sunce a shirye suke domin dangwalewa Dan Uzairu a kakar zabe mai zuwa ta 2027 domin dawo da demokradiyya ta yanchi a Malumfashi da Kafur.

A yanxun haka kowane yanki na Malumfashi da Kafur sunata dandazon zuwa wajen DAN UZAIRU domin yimashi godiya game da amincewar shi na yin takara.

✍️Media Team.

MALAMI, MASANI KUMA FARFESA A FAGEN SIYASA.Wannan shine Alhaji Nafiu Lawal Kuringafa shine mutum na farko Wanda a tarihi...

KAFUR/MALUMFASHI 2027 MAHADI YA BAYYANA .
16/03/2026

KAFUR/MALUMFASHI 2027 MAHADI YA BAYYANA .

Lokaci yayi Farin jakada ya bayyana Malumfashi/Kafur 2027 Hon.Alh NAFI'U LAWAL KURINGAFA muke fata.
15/03/2026

Lokaci yayi Farin jakada ya bayyana Malumfashi/Kafur 2027 Hon.Alh NAFI'U LAWAL KURINGAFA muke fata.

Dan Uzairu Lokaci yayi. Malumfashi da Kafur Sabuwa. Gida Sabo amarya sabuwa
15/03/2026

Dan Uzairu Lokaci yayi. Malumfashi da Kafur Sabuwa. Gida Sabo amarya sabuwa

14/03/2026

Hon. Nafiu Lawal Kuringafa for Reps Malumfashi/Kafur 2027.

Under the Umbrella ☂️ of APC.

Hon. Nafiu Lawal Kuringafa For Reps Mlfsh/Kafur 2027 In Sha Allahu

Address

No. Layin Chairman Kuringafa Kofar Gabas, Kafur Katsina
Katsina
821012

Telephone

+2347062972012

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hon. Nafiu L K for Reps 2027 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Hon. Nafiu L K for Reps 2027:

Share