31/07/2026
Alhamdulillah! Alhamdulillah!! Alhamdulillah!!!
Godiya ta tabbata ga Allah subhanahu wata'ala Wanda cikin ikonsa ya azurtani da haihuwatar diyata ta ukku yau ALHAMIS 30/07/2026 da misalin 9:50pm na Daren Nan. Uwa da diyarta suna cikin koshin lafiya.