31/03/2026
Tambaya Mabudinn ilimi (2018) | Imam (Dr). Aminu Ibrahim Daurawa
Tambayoyi
1.Shin Matar Aure za ta iya yiwa mijinta kwalliya da kananun kaya
2. An Aikeni wani gari sai aka bani kudin jirgin sama, Amma sai na shiga mota, shin ya halatta naci sauran kudin.
3. Mutuminda aka tabbatar matsafi ne, shin ya halatta 'yayansa suci gadonsa