MAHDY TECH

MAHDY TECH Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from MAHDY TECH, Information Technology Company, Kano.
(6)

✅Content Creator
✅Geo/ Brandable Domain Investor
✅Network and Cyber Security
✅Certified Ethical Hacker
✅Cryptocurrency Investor
✅Web Developer
✅Binance Marchant :Mahdy
✅Bybit Marchant :Mahdy
✅Market Place for Social Logins
✅Paypal Funds
✅Farmer

Masu Son Yin Register Ga Link A Comment Section.Kuyi share yanda wasu zasu amfana
30/08/2026

Masu Son Yin Register Ga Link A Comment Section.

Kuyi share yanda wasu zasu amfana

24/08/2026

Zan Muku Video Akan Bude Business Paypal Account A Youtube Zan Sanar Daku Idan Nayi.

22/08/2026

Duk Wanda Keda Youtube Ch@nnel Mai Monet!zation Ta Siy@rwa Zan Siya Ko Adsense

20/08/2026

Duk Mai Sana'a Hannu Ko Kasuwanci Ga Application Din Navgig

18/08/2026

App Na "Navgig" Zai Taimakawa Masu Sana'ar Hannu Da Kuma Yan Kasuwa.
Zan Muku Video Gobe Insha Allah

Wannan Kampanin Sunan sa AHHS (taxation and digital solutions) a Lahore, Pakistan suke.Muna harka dasu suna biyana Amma ...
13/08/2026

Wannan Kampanin Sunan sa AHHS (taxation and digital solutions) a Lahore, Pakistan suke.

Muna harka dasu suna biyana Amma da yake cutace a ransu Na siyar musu da Console Na Google (organization) Sun Damfareni $270. Sun daina min magana

Ku kula dasu suna siyan abu sosai gurin Yan Nigeria sai kun saba dasu sai su cuceka.

Kuyi share kada ku fada tarkonsu.

05/08/2026

Muna Gyara Matsalar Payout Na Facebook Last Price $50

24/07/2026

Ku Kwadaitar Da Yaranku Akan Ilimin Computer, Ko Basuyi Kudi Ba, Baza Su Rasa Na Cin Abinci Ba😀

08/07/2026

Bafa kowane ilimi bane muke koyarwa a shafinmu ba.

A 15th Feb, 2022 na taba bada ilimin da yayi sanidar da yan sanda s**a kamani saida nai kwana daya a State CID Bompai Kano 😂.

Nida abokina Usama Da Abdussamad aka kamamu a AKTH Kano yanda kasan wasu manyan yan fashi 😂Yan Sanda sunkai Hudu dukansu da bindiga sun kewayemu😂. Cikin Hikimar Allah Abdussamad yafito da ID Card dinsa yace "Sunana ASP Abdussamad Nasir" sai ga yan sanda sun ajiye bindiga s**a risina😂.

Shi yasa ko mai zamu koyar daku iyaka phone tips ne, idan kuma zan koyar dakai wani ilimi na musamman sai ka biyani kudi dayawa yanda ko an kamani zan fitar dakai na😂😂.

Wasu Idan sunzo saka video a shafinsu na facebook sai ace musu sai sunyi verify na lambar waya.Idan kuma sun saka lamba ...
04/07/2026

Wasu Idan sunzo saka video a shafinsu na facebook sai ace musu sai sunyi verify na lambar waya.

Idan kuma sun saka lamba sunaso a turo musu code sai kaga an rubuta "Something Went Wrong. Please try again later" ko sau nawa zaka saka lamba bazaiyi ba. Kamar dai yanda na saka muku hotuna a jikin post din nan.

Masu wannan matsalar muna gyara ta akan farashi mai sauki✌️.

Duk mai so yayi min comment nagode

Ku taimaka da share saboda sakon yaje gurin masu fama da matsalar

Address

Kano
700001

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when MAHDY TECH posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to MAHDY TECH:

Shortcuts

Share