Tsangarwa ICT Lmited

Tsangarwa ICT Lmited Tsangarwa ICT Limited is an IT solution Provider

We Developed customized software, design and host a website, give a professional computer training, conduct general printing work, supply stationnery, office equipments and teaching materials among others.

Barka da warhaka, Fesbuk, shafin sada zumunta ne da ya tattara daruruwan miliyoyin mutane a duniya waje guda. Ba-Amurke ...
06/10/2019

Barka da warhaka, Fesbuk, shafin sada zumunta ne da ya tattara daruruwan miliyoyin mutane a duniya waje guda. Ba-Amurke mai suna Mark Zuckerberg tare da hadin guiwar abokan karatunsa guda uku s**a samar da shi a shekarar 2004. Yanzu haka, wannan matashi shi ne na takwas a jerin sunayen hamshakan attajirai a duniya.

Shiga tasharmu ta Yutub; Rumbun Ilimi domin sauraron yadda abin yake:
https://youtu.be/4VIBq_UqPVQ

Ko kuma a ziyarci wannan shafin domin karantawa: https://www.rumbunilimi.com.ng/peopleMarkZuckerberg.html

Ko kuma a ziyarci wannan shafin domin bibiyar darrusan da s**a shafin Fesbuk:
https://balangada.rumbunilimi.com.ng/2019/09/21/hanyoyin-kare-kai-daga-masu-kutse-a-fesbuk-kwamfuta/

Idan har ka tabbata cewa wannan sako mai amfani ne, to daure ka yada shi ga mutanen da ka ke zaton za su amfana, na tabbata za ka samu ladan yada aikin alheri.

Wannan bidiyo mabudi ne na jerin darrusan da za su biyo bayansa wadanda za su karantar da mai karatu yadda zai yi hulda da shafin sada zumunta na Fesbuk.

15/11/2012

Happy new Islamic year to ol muslims

19/10/2012

If think of softw
are development or web design
TICT is the answer.

Address

Shuite 1, Lubaba House, Sharada Phase I, Sharada By Market
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tsangarwa ICT Lmited posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Tsangarwa ICT Lmited:

Share