23/09/2024
HAMSTER Da Alamun lallai duk zamu bar masu Kayan su ne, duk da ba haka muka so ba. Amma Maganar Gaskiya zai yi wahala ya fito a wannan price din na $0.1, wanda yana nufin duk $Hamster 1000 = $100 kenan! Idan kuma Allah yayi ikon sa, sai a dawo mana da Kayan mu mu daga shi sama!