12/02/2020
A jiya ne a garin Abuja kamfanin Samsung s**a saki sababbin wayoyinsu Wanda s**a hada da S20, S20+, da kuma babbar da suke cewa S20 Ultra wai wannan wata dabara ce kar su ce Pro ace an saci sunan abokan hamayyar su wato kamfanin Apple. Abin mamakin shine kamfanin Apple sun tsllake lamba ta tara inda daga iphone 8 s**a tafi Iphone X wanda a lissafin roma yana nufin goma, sai kuma samsung yanzu s**a ce mu tsallake shekara tara daga galaxy s10 sai s**a tafi galaxy s20 wanda yazo dai-dai sabuwar shekarar 2020. [ 476 more words ]
A jiya ne a garin Abuja kamfanin Samsung s**a saki sababbin wayoyinsu Wanda s**a hada da S20, S20+, da kuma babbar da suke cewa S20 Ultra wai wannan wata dabara ce kar su ce Pro ace an saci sunan a…