Sa'eedu Muhammad Haruna

Sa'eedu Muhammad Haruna Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sa'eedu Muhammad Haruna, Zaria Road, Kano.

DRUSU…✍️Shine Jagorana, ba da surutu ba, sai aiki.Mutumin da ya zaɓi al’umma a kan kansa.Mai gina fata inda aka ga ƙalub...
24/01/2026

DRUSU…✍️
Shine Jagorana, ba da surutu ba, sai aiki.
Mutumin da ya zaɓi al’umma a kan kansa.
Mai gina fata inda aka ga ƙalubale,
Mai haskaka hanya inda duhu ya yi yawa.
Change the Narrative
Domin shi bai jira gobe ba—
yau yake canza rayuka.
Ba da alkawari kawai ba,
amma da sahihin aiki mai amfani.
DRUSU, alamar gaskiya, tausayi da hangen nesa.
Jagora na ƙwarai, abin koyi ga zamani.
✍️Saeed Muhammad Haruna

Address

Zaria Road
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sa'eedu Muhammad Haruna posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share