14/05/2025
"Yan uwa mudage neman halak muwadata da iya dan abunda muke samu Allah zai shiga lamarin mu abunda muke samu Allah ya albarkace shi, saboda haram lalata dukiya take bata dawani amfani, tsoka daya da ta tsiro da haram ba abunda zai narka ta sai wutar jahannama".
*Ya ubangiji ka kara mana wadatuwa da kadan kacire san haram daga zuciyar mu*