08/08/2026
Yadda Zaka Samu Kyautar Data Daga MTN Free 25Gb
Da farko idan kana da Application na Mymtn App zakayi updating dinsa saika shiga ciki ka duba ko sun baka wata Banner da zakayi claim.
idan ya bude zasu baka wajen da zakasa MTN Number ka da zakayi Claim.
Idan ka samu nuna mana alaman like a jikin post 🎉