Pandancy Global Technologies Ltd

Pandancy Global Technologies Ltd Pandancy Global Technologies Ltd, Is a Registered Information Tech.

Company With Registration Number (RC-8143435), That Specialise On: System Development (Softwares & Websites), General Computer Services, Educational Consultancy, Media Solutions, & Advert

21/08/2026

Make the Most of Your Friday With an Affordable Moniepoint POS!

Just WhatsApp Pandancy on 08039411956 to grab yours today!

Ɗaya Daga Cikin Original JAMB Results Ɗin Da Muka Cire Kenan Jiya, A Pandancy!Ku Tuntuɓemu A Manhajar WhatsApp Kowanne L...
21/08/2026

Ɗaya Daga Cikin Original JAMB Results Ɗin Da Muka Cire Kenan Jiya, A Pandancy!

Ku Tuntuɓemu A Manhajar WhatsApp Kowanne Lokaci, Domin Cire Naku: 08039411956.

Ko Ku Ziyarci Adireshinmu, Da Ke: C011, Digital Hub Plaza, Sharada Phase III, Kano.

DAMAR YI WA SANA'O'INKU RIJISTA CIKIN RAHUSA!A Pandancy Global Technologies Ltd, muna gudanar da kowanne irin nau'in rij...
19/08/2026

DAMAR YI WA SANA'O'INKU RIJISTA CIKIN RAHUSA!

A Pandancy Global Technologies Ltd, muna gudanar da kowanne irin nau'in rijistar Kasuwanci, Kamfanoni, Foundations ko Ƙungiyoyi cikin Aminci da Nagarta, Kuma akan sassauƙan farashi.

Muna Yin:

• CAC Business Name - Akan Naira Dubu Talatin (30k)

• CAC Limited Company - Akan Naira Dubu Sittin Da Biyar (65k)

• Incorporated Trustee (Rijistar Ƙungiyoyi, Foundations, Masallatai Da Coci-Coci) - Akan Naira Dubu Ɗari Da Hamsin (150k).

SANNAN: Muna Yin Dukkannin Aikace-Aikacen CAC Na Pre da Post-Incorporation.

Ku Tuntuɓemu Ta Manhajar WhatsApp, Akan: 08039411956.

Ko Ku Ziyarci Adireshinmu, Da Ke: C011, Digital Hub Plaza, Sharada Phase III, Kano.

NUHU BAMALLI POLYTECHNIC TA FARA SAYAR DA APPLICATION FORMSNuhu Bamalli Polytechnic, dake Zaria a jihar Kaduna ta fara s...
19/08/2026

NUHU BAMALLI POLYTECHNIC TA FARA SAYAR DA APPLICATION FORMS

Nuhu Bamalli Polytechnic, dake Zaria a jihar Kaduna ta fara sayar da Online Application forms ɗinta na Post-UTME Screening, domin karatun National Diploma (ND) da NCE Technical, a kakar karatu ta 2026/2027 (Ga Ɗaliban Da S**a Sanyata A Matsayin First Choice).

Fannonin karatun kwalejin sun haɗarda Sciences, Technology, Engineering, Management, da Social Sciences.

Sannan akwai damar cike forms ɗin Remedial & Basic Studies, da kuma na HND.

DOMIN SAYEN NAKU FORMS ƊIN:

• Ku Garzayo Ofishi Pandancy Global Technologies Ltd, Dake: C011, Digital Hub Plaza, Sharada Phase III, Kano.

• Ko Ku Tuntuɓemu A Manhajar WhatsApp: 08039411956.

DAMAR MALLAKAR WAYAR HANNU A TSARIN EASY BUYMuna gabatar muku da nagartacciyar hanyar mallakar manya da matsakaitan wayo...
17/08/2026

DAMAR MALLAKAR WAYAR HANNU A TSARIN EASY BUY

Muna gabatar muku da nagartacciyar hanyar mallakar manya da matsakaitan wayoyin hannu (ƙirar android) a tsarin biya kaɗan-Kaɗan na EASY BUY, tare da PANDANCY TECHNOLOGIES.

Dukkan masu sha'awar mallakar wayar hannun da kuɗin sayenta yake zame musu ɗan zani, toh kayansu ya tsinke daf da igiyar kaba.

Domin, zaku iya mallakar wayoyi, irinsu:

POP 20
Smart 20
Hot 70
Hot 70 PRO
Spark 50
ITEL A100C
ITEL A200+

Da Wasu Da Dama...

Ta hanyar biyan ƴan kuɗi ƙalilan (Down Payment), sannan a cigaba da biyan sauran kuɗin a hankali, cikin makonni 13 zuwa 17.

ABIN DA KAWAI AKE BUƘATA DAGA MAI KARƁAR WAYAR, SHI NE:

• Asusun Ajiya (Account) Na Bankin Palmpay, Wanda Ba a Binsa Bashi.

• Kuɗin Biyan Farko (Down Payment).

• Da Guarantor Guda 1.

DOMIN MALLAKAR NAKU WAYOYIN:

• Kawai, Ku Garzayo Ofishin Pandancy Global Technologies Ltd, Dake: C011, Digital Hub Plaza, Sharada Phase III, Kano.

• Ko Ku Tuntuɓemu A Manhajar WhatsApp: 08039411956.

AKWAI BUƘATAR ZUWA ƘAFA DA ƘAFA DOMIN TANTANCEWA - KAFIN DAMƘA MUKU WAYOYINMU

17/08/2026

A KARO NA BIYU: AN ƘARA TSAWAITA WA'ADIN RIJISTAR WAEC SECOND SERIES!

Hukumar shirya jarrabawar kammala karatun sakandire ta yammacin Afirka (WAEC), ta sanar da ƙara tsaiwata wa'adin rijistar jarrabawar WASSCE Second Series (Private) ta shekarar 2026, zuwa ranar Juma'a, 24 ga watan Augusta.

IDAN KUNA SHA'AWAR YIN RIJISTAR JARRABAWAR PRIVATE WAEC KO NECO:

Kawai Ku Garzayo Ofishin Pandancy Global Technologies Ltd, Dake: C011, Digital Hub Plaza, Sharada Phase III, Kano.

Ko Ku Tuntuɓemu A Manhajar WhatsApp: 08121124840.

GAREKU MASU SHA'AWAR AYYUKAN BVN DA NINKamfanin Pandancy Global Technologies Ltd, Ya Samar Muku Da Nagartattun Kayayyaki...
13/08/2026

GAREKU MASU SHA'AWAR AYYUKAN BVN DA NIN

Kamfanin Pandancy Global Technologies Ltd, Ya Samar Muku Da Nagartattun Kayayyakin Aikin NIN da BVN, Tun Daga Kan:

•Combo Devices
•Kojak Scanners
•Webcam Cameras
•OTG Cables
Da Makamantansu - Akan Sassauƙan Farashi.

SANNAN: Muna Aikin Samar Muku Da Lasisin Ayyukan BVN Da NIN Cikin Aminci.

Kawai Ku Samemu A Adireshin: C011, Digital Hub Plaza, Sharada Phase III, Kano.

Ko Ku Tuntuɓemu Ta Manhajar WhatsApp Akan: 08039411956

ZO PANDANCY SAU ƊAYA - DOMIN MALLAKAR KOMAI!

Ɗaya Daga Cikin Original JAMB Results Ɗin Da Muka Cire Kenan Yau, A Pandancy!Ku Tuntuɓemu A Manhajar WhatsApp Kowanne Lo...
13/08/2026

Ɗaya Daga Cikin Original JAMB Results Ɗin Da Muka Cire Kenan Yau, A Pandancy!

Ku Tuntuɓemu A Manhajar WhatsApp Kowanne Lokaci, Domin Cire Naku: 08121124840.

Ko Ku Ziyarci Adireshinmu, Da Ke: C011, Digital Hub Plaza, Sharada Phase III, Kano.

JAMI'AR GREENLAND TA FITAR DA CUT-OFF MARK Greenland University, Dake Jalingo a Jihar Taraba, ta amince da makin jarraba...
13/08/2026

JAMI'AR GREENLAND TA FITAR DA CUT-OFF MARK

Greenland University, Dake Jalingo a Jihar Taraba, ta amince da makin jarrabawar JAMB UTME 150 a matsayin mafi ƙarancin makin shiga Jami'ar na kakar karatu ta 2026/2027, ga ɗaliban da s**a sanyata a matsayin zaɓinsu na farko (First Choice Institution).

• An Fara Online Screening.

DOMIN YIN NAKU:

• Ku Garzayo Ofishin Pandancy Global Technologies Ltd, Dake: C011, Digital Hub Plaza, Sharada Phase III, Kano.

• Ko Ku Tuntuɓemu A Manhajar WhatsApp: 08039411956.

KU MALLAKI INTERNATIONAL PASSPORT TARE DA PANDANCY TECHNOLOGIESMuna ƙara tallata muku ayyukanmu na samar da Internationa...
12/08/2026

KU MALLAKI INTERNATIONAL PASSPORT TARE DA PANDANCY TECHNOLOGIES

Muna ƙara tallata muku ayyukanmu na samar da International Passports, ga Ɗalibai da ɗai-ɗaikun al'umma, a tsarin Emergency ko Normal Process.

A Pandancy Global Technologies Ltd, Mun Ƙware Wajen Samar Da International Passports Iri-Iri, Tun Daga Mai Wa'adin Shekaru 5 - Har zuwa Mai Wa'adin Shekaru 10; Haka zalika tunda daga Mai Feji 32 - Har zuwa Mai Feji 64, dukka akan farashi mafi sauƙi da rahusa.

Kawai Ku Ziyarci Ofishinmu Da Ke: C011, Digital Hub Plaza, Sharada Phase III, Kano.

Ko Ku Tuntuɓemu Ta Manhajar WhatsApp Akan: 08039411956.

Address

C011, Digital Hub Plaza, Sharada Phase III
Kano
700101

Telephone

+2348039411956

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Pandancy Global Technologies Ltd posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Pandancy Global Technologies Ltd:

Shortcuts

Share