Fati Abubakar

Fati Abubakar Islamic and traditional Medicine Doctor

17/09/2026

Maganin kumburin mara da zafin fitsari matsalar rikewar jijiyoyi
09126199087

17/09/2026

Domin magance matsalar data shafi Koda

09126199087

17/09/2026

Domin magance matsalar ulcer
09126199087

MAGANIN KARFIN MAZA TARE DA KORAR DUKKAN SANYIN MARAIDAN KANA DA WADANNAN MATSALOLOIN TO WANNAN HADIN NAKA Kanada matsal...
13/09/2026

MAGANIN KARFIN MAZA
TARE DA KORAR DUKKAN SANYIN MARA

IDAN KANA DA WADANNAN MATSALOLOIN TO WANNAN HADIN NAKA
Kanada matsalar saurin inzali wato baka fuce minti 2 -3
Kokuwa baka da karfi awajen mu'amular aure
To indai kana da wadannan matsalolin kazo kayi wannan hadin
Sannan zai taimaka maka wajen yakar sanyin Dake jikinka

yadda za'a hada
Asamu ganyen zogale da Kanunfari da Citta daTafarnuwa da Goron tula da Hulba da Jinseng root
Da Zuma

Kowane dakakkensa Cokali daya
Ahadesu cikin zuma adinda shan Cokali daya dasafe Cokali daya da yamma sati biyu zuwa hudu indai anyi wannan hadin tabbas da izinin Allah matsala ta kare zaa samu farin ciki

Tuntubi RDT Raheema domin mallakar wanannan maganin

09126199087

MAGANIN ZAFIN FITSARI KUMBURIN MARAKUMBURIN HANYAR DA FITSARI YAKEBIYana maganin zafin fitsariYana warkar da kumburin ma...
13/09/2026

MAGANIN ZAFIN FITSARI
KUMBURIN MARA
KUMBURIN HANYAR DA FITSARI YAKEBI

Yana maganin zafin fitsari
Yana warkar da kumburin matafiyatar fitsari
Sannan Yana magance matsalar kumburin mara

Asamu ganyen mardakush
Biziru shammar
Azharul babunaj

Adaka ahadesu waje daya Adauki babban cokali azuba acikin tafashashen ruwa Rabin pure water abarshi tsawon 15 minutes atace asha sau biyu arana

Wannan hadin zai magance wannan matsalar in Sha Allah

Ku tuntubi RDT RAHEEMA domin KARIN BAYANI ko buqatar hadaddun magungunammu
09126199087

Maganin ulcer duk tsananinta ulcer Kayi wannan hadin da izinin Allah zaka samu afuwaIdan ulcer ta gagari magani kazo kay...
11/09/2026

Maganin ulcer
duk tsananinta ulcer
Kayi wannan hadin da izinin Allah zaka samu afuwa

Idan ulcer ta gagari magani kazo kayi wannan dazan fada Yanx

Asamu azharul babunaj
Asamu waraqu mardakush
Asamu Biziru shammar

Dukkan su ana nikasu kowanne daban
Sai a auna yawansu yazo dai dai sai ahadesu ajuya sosai su hade jikinsu
Adinga diban karamin cokali azuba acikin tafashashen ruwa Rabin pure water abarshi tsawon 15 minutes atace asha dasafe kafin cin abinci da yamma kafin akwan

Zàayi mamakin yadda zaa rabu da ulcer da izinin Allah

Domin buqatar hadaddun magunguna ko qarin bayani
Kira RDT RAHEEMA
09126199087

Yadda ZAMU RABU DA duwatsun Dake cikin Koda kokuma kumburin cikin Koda Wanda infection ya haifar Indai kana fama da wann...
11/09/2026

Yadda ZAMU RABU DA duwatsun Dake cikin Koda kokuma kumburin cikin Koda Wanda infection ya haifar

Indai kana fama da wannan matsalar to ka jaraba wannan maganin zaa dace da izinin Allah

Asamu Biziru karfis
Adaka ko anikashi
Adauki karamin cokali azuba acikin ruwan da aka tafasa Rabin Kofi ko Rabin pure water guda daya abarshi tsawon 15 minutes atace asha sau uku Rana tsawon sati biyu
In Sha Allah zaa samu afuwa
Qarin bayani ko buqatar hadaddun magunguna tuntubi RDT RAHEEMA
09126199087

WARAKA TARE DA KUSDIL HINDI Duk Wanda yake so yarabu da cututtukan Dake cikin Koda wannan hadin Yana ruguza Duwatsun Dak...
11/09/2026

WARAKA TARE DA KUSDIL HINDI
Duk Wanda yake so yarabu da cututtukan Dake cikin Koda wannan hadin Yana ruguza
Duwatsun Dake cikin Koda

Sannan Yana maganin cututtukan Dake cikin hanji dakuma tumbi

Duk meson rabuwa da wannan matsalar yayi wannan hadin

Asamu kusdil Hindi adakashi adauki karamin cokali azuba acikin zuma babban cokali ahada asha dasafe kafin cin komai wannan hadin zai magance wannan matsalar da izinin Allah

Kuyi sharing domin Yan uwa su amfana

Buqatar hadaddun magunguna tuntubi
RDT RAHEEMA
09126199087

Zaku samu lada idan kukayi sharing wannan posting dinYADDA ZAMU MAGANCE MATSALAR AMOSANIN IDOKAIKAYIN IDODA DUK WATA MAT...
10/09/2026

Zaku samu lada idan kukayi sharing wannan posting din

YADDA ZAMU MAGANCE MATSALAR
AMOSANIN IDO
KAIKAYIN IDO
DA DUK WATA MATSALA DA TA SHAFI IDO

WANNAN MAGANIN YANA TAIMAKAWA WAJEN
ƙarfafa ido, yana tsaftace jini, yana kawar da bushewar ido da ja acikin ido

ASAMU SHAMMAR ( FENNEL SEEDS)

Yadda ake amfani da shi
A tafasa ƙaramin cokali 2 na Shammar a cikin kofin ruwa 2 na mintuna 10.
A tace, a sha sau 2 a rana bayan anci abinci.
Ana iya haɗawa da zuma ɗan kaɗan.

Muna da hadadden maganin ciwon ido
Da sauran wasu magungunan dasuka shafi matsalar ku
Ku tuntubi Dr Raheema domin qarin bayani

Dr Raheema
09126199087

DALILIN DA YASA SASSAKEN BAURE YAKE MAGANIN HANTASassaken baure Yana taimakawa hanta wajen tsarkake hanta daga datti da ...
09/09/2026

DALILIN DA YASA SASSAKEN BAURE YAKE MAGANIN HANTA

Sassaken baure Yana taimakawa hanta wajen tsarkake hanta daga datti da guba toxins

Baure Yana rage kumburin hanta Yana dauke da anti inflammatory properties

Yana dauke da antioxidants Wanda ke Kare hanta daga lalacewa

Atafasa cokali daya aruwa Kofi biyu sai yadawo Kofi daya
Asha da safe kafin cin abinci da yamma kafin bacci
Asha tsawon sati biyu

Domin qarin bayani ko buqatar hadaddun magungunammu tuntubi RDT RAHEEMA
09126199087

Address

Zooroad
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Fati Abubakar posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Fati Abubakar:

Shortcuts

Share