16/07/2026
🌸 Sabbin VersaWings Universal Henna Templates sun iso!
Idan ke mai zanen lalle ce ko kina sana'ar kwalliya, ga kayan da za su sauƙaƙa miki aiki tare da fitar da zane mai kyau.
✨ Layukan stencil masu tsabta da kyau
✨ Sun dace da zanen lalle (Henna), body art da kwalliya
✨ Ana sayarwa ɗai-ɗai da kuma sari
✨ Muna karɓar oda daga ko'ina cikin Najeriya da kuma daga ƙasashen waje
Ko kina shirin Mauludi, biki, aure ko wata walima, VersaWings zai taimaka miki samun zane mai kyau cikin sauƙi.
Munada zane kala-kala kuma cikin sauƙi.
📩 Tuntuɓe mu domin farashi da odar kaya.