Umar ali pass out

Umar ali pass out Maiduguri borno state

SADAKAR KOWANE BURUJI.Bayan tsawon lkc da yan uwa suke ta yawan tambaya ta akan miye sadakar burujin su bayan sunja ismi...
15/01/2026

SADAKAR KOWANE BURUJI.
Bayan tsawon lkc da yan uwa suke ta yawan tambaya ta akan miye sadakar burujin su bayan sunja ismin burujin nasu a ranar sa?
To sai naga ya kamata na kawo bayanin sadakokin sbd kowa ya amfana.

1 SHAMS: Duk wani abu me zafi wanda da wuta aka dafa shi ko aka soya shi da zafi zafin shi zaa yi sadakar.

2 QAMAR: Sadakar nono, ruwa, yoghourt, farin kaya, farin abu, soft drinks me sanyi.

3 MARIKHA: Duk wani abu me kalan ja wato red colour shi kadai to shine sadakar sa, sannan yana daukar yanka wato a yanka jan zakara/kaza, jan akuya/taure, jan saniya, jan rakumi, duk wani abu me kalan ja.

4 UDARID: Duk wani abu wanda ba kala daya bane dashi, wato abu wanda yake cudanye da colours fiye da daya to shine abin sadakar ku. Kamar Kaza wake wake, dan taure me kala kala, shinkafa da wake, shinkafa da taliya, yadi na dinkawa me kala fiye da daya. Duk wani abu wanda ba kala daya gareshi ba to shine abin sadakar ku.

5 MUSHTARIY: Sadakar kudi ce zalla, zaka sami kudi guda goma sha tara walau yan hamsin hamsin da dari dari ko nawa ne dai guda 19 zaka samu kowanne sai ka tofa masa fatiha kafa 1 sai kaje kayi sadakar su kar abama mutum daya.

6 ZAHRA: Farar alewa, minti na tsotsewa me zaki, turare, dinki, lemun kwalba da duk wani abu me zaki(sweet) to shine sadakar ku.

7 ZUHAL: Bakin abu(black) duk wani abu me kalan baki to shine abin sadakar ku, bakar kaza, bakar akuya, bakin yadi, everything black colour.

Sannan akwai sadakar da akeyi idan taurari na taslisi ko tarbi'i ko....ko.... Wato idan zaka gudanar da wani aiki na addua da makamantar sa.
Shi kuma very simple ne, kawai taurarin dake taslisin zaka lura sai kayi amfani da colours dinsu sai ka samu abu wanda ya hada duka colours biyun to shine abin sadakar wannan taslisin.
Misali Qamar da Zuhal suna taslisi, to colour din Qamar fari ne, na Zuhal kuma baki, dan haka sai ka nemi abin dake cudanye da kalan fari da baki, ko kaza me wake waken fari da baki etc sai kayi sadakar dashi.
✍️ Malam Umar ✍️

13/01/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Mounkaila Moussa Oumarou Ladare, Misabahu Sani, Ibrahim AhmadTijjani, Alh Muhammad Suleiman Koko, Abbakar Sadiq, Hassan Babankowa, Shaalbu Alhasan, Kabiru Ibrahim Tinki, SÆlíføū Sålé Nãfîôü, Kabiru Salihu Sarkin Malamai, Adamu Abubakar, Ibrahim Abubakar, Muhammad Nasir Garba, Waziri Mohammed, Mohammed Mudassir Jalloh, Surajo Usman, Gaddafi Muhamadu, Auwal Jibir, Mubarak Basiru Hassan, Basiru Belljom, Abdullahi Stone, Nazifi Bala Alkhasin, Umarusmabappayo Rumbe, Danlami Umar, Abubakar A Tsalha Kr, Musa Idris, Marafa Hamza's, Saifullah Said, Mudass Muhammad Tukuru, Khadija Adamu, Yusuf Lauwal Ibrahim Barkeji, Sadiya Abubakar, Isaac Joseph, Husain Ikon Alla, Muhammed Shu Aibu, Yaran Arewa, Usman Isah, Sagir Isa, Sadee Baba, Imran Abdulhamid, Saad Ahmed, Mohammedu Umar, Baahar Saifullahi, Oumar Idiriss, Haruna Muhd, M Isah Galtima, Yaman Yaman, Isah Abbas, Saadanu Siay, Abduiaziz Usman

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Auwal Adam Ibrahim, Nuraddeen Dahiru, Dieke Eucharia, Mus...
07/01/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Auwal Adam Ibrahim, Nuraddeen Dahiru, Dieke Eucharia, Musa Idris, Abubakar Umar M Badau, Tijjani Kachallah, Umar M Nura, Nda Sako, Almustapha Zulkiflu Mazik, Magerjy Baler, Umaru Salihu, Lukman L Y Gawan, Usman M Bello, Gaddafi Ibrahim Kadawa, Mallam Umar Albani Jalingo, Aminu Abdullahi Bajege, Brr Sagir Abdullahi, Muhammad Naziru Lano, Abubakar Musa, Mustapha Alhaji, Ahmad Aliyu, Hamza Abdullahi, Princess Ibn Aliyu, Zailani Musa, Yahya Muhammad, Aisha Fulani, Zagi Zugu, Zan Haka, Isah Haruna, Ahmed Mohammed Hassan, Shamaki Babban, Abu Bago, Hapsat Abdullahi, Sadik Sabo Adamu Shukutu, Maryam Murtala, Baba Abudullahi Woshi Kpaya, Gambo Suleiman, Amiru Amiru, Mansir Alasan, Samaila Haruna U. Go, Aminu Aisha, Tsalhatu Abdulahi, Idris Yakub, Œppiciæl Sæidù Üsmæñ, Aminu Salisu, Issa Baba, Rufai Usman, Muhammad Almusufi, Muhammed Magaji, Jafar Ismail

Assalama alaikum warahamatullahi ta'ala wabarkatuhu ayau muna tafe da bayanin karatun sabon shekara wato 2026 allah yasa...
06/01/2026

Assalama alaikum warahamatullahi ta'ala wabarkatuhu ayau muna tafe da bayanin karatun sabon shekara wato 2026 allah yasamunshiga a sa'a amin hasashen falaqan shigan shekaran 2026 rana sun 🌞 yana cikin burujin jadyu Capricorn ♑️ mukarana (conjunction) da udarid mercury planet da zarah venues planet da murikh mas planet wata moon 🌙 tana cikin burujin Jauza'u Gemini ♊️ mushtari Jupiter planet yana surdanu cancer ♋️ zuhal Saturn planet yana hutu piceses ♓ mukarana (conjunction) da Uranus planet Neptune planet yana sauru Ta**us ♉️ Pluto planet yana dalwu Aquarius ♒️ (2026)
2+0+2+6=1 haka kuma daliban bugun jumma'a 512798 wannan shine sadaran yunir wato tafiyan shamsiya naam bari mushiga bayanin karatun shekaran ruhin lamban wannan shekaran 1 tauraronsa murikh kuma narine sannan mushtari dali'i muna cikin Fasalin Sanyi karkashin Manzila sa'ada zabiha za'asamu alkairi sosai za'asamu saukin kayan masarufi za'asamu saukin kayan abinci da cigaban kasuwanci insha allah en uwa musulmai mudage da addu'o'i sosai awannan lokacin domin magance rashin tsaro da mulkin mallaka damuke ciki allah ya yakawomana sauki amin dafa'i shekara (innama amruhu iza arada shai'an an yakunu lahu kunfayakun) jalabi shekara ( fatiha ummul qur'an) allah yasa munshiga a sa'a kuma allah kahadamu da alkairorinsa karabamu da sharrorinsa amin sanarwa daga ✍️malam umar maiduguri alfalaq ✍️+2348036166332

Masu suna abdullahi adadin suna 142 burujin suna jadyu ♑️ ne ismillahil azim ya razzaqu ya fattahu lamban sirri 7 masu s...
04/01/2026

Masu suna abdullahi adadin suna 142 burujin suna jadyu ♑️ ne ismillahil azim ya razzaqu ya fattahu lamban sirri 7 masu suna abdullahi awannan shekaran za'asamu alkairi kuma zakuzama masu hikima ma'ana hikima zai karu za'asamu soyayya adage da dafa'i sosai domin shekarannan yanada lamba 1ne kunga 7+1=8 allah ya temakemu amin sanarwa daga ✍️malam umar maiduguri alfalaq ✍️

Masu suna Hassan adadin suna 118 burujin suna jadyu ♑️ ne lamban sirri 1 masu suna Hassan awannan za'asamu budi da alkai...
03/01/2026

Masu suna Hassan adadin suna 118 burujin suna jadyu ♑️ ne lamban sirri 1 masu suna Hassan awannan za'asamu budi da alkairi sosai adage da addu'o'i domin shekarannan yanada lamba 1 ne kunga 1+1=2 tauraron udarid kenan allah ya temakemu amin sanarwa daga ✍️malam umar maiduguri alfalaq ✍️

masu suna musa adadin suna 107 burujin suna dalwu♒️ ne lamban sirri 8 masu suna musa a wanna shekaran kuyi dafa'i sosai ...
02/01/2026

masu suna musa adadin suna 107 burujin suna dalwu♒️ ne lamban sirri 8 masu suna musa a wanna shekaran kuyi dafa'i sosai domin shekarannan yanada lamba 1 ne kunga 8+1=9 tauraron murikh kenan allah ya temakemu amin sanarwa daga ni naku ✍️malam umar maiduguri alfalaq ✍️

02/01/2026

zamuyi bayanin tauraron masu suna Musa zuwa anjima insha allah nine naku ✍️malam umar maiduguri alfalaq ✍️

02/01/2026

2+0+2+6=1 mushtari dali'i shams a jadyu♑️ qamar a Jauza'u ♊️ karatu yana tafe insha allah daga ni naku malam umar maiduguri

30/12/2025

Address

Nasarawa Ricos
Jos

Telephone

+18024907861

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Umar ali pass out posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Umar ali pass out:

Share