MANGE TECH

MANGE TECH Legit airdrop & mining guaranty no gas fee
(1)

14/01/2026

I'm nSIDRA A METAMASKšŸ’„

yadda zaka kunna network na sidra a metamask wallet naka don samun tsaro na gaskiya,bayan ka bude metamask wallet naka sai ka dauki private key naka a littafi ko wani wuri na daban sai ka dubi inda aka rubuta All network daga ta kasan balance naka sai ka taba customize ka rubuta wadannan abubuwa a gurbin su.

Network Name: Sidra Chain

RPC URL: https://node.sidrachain.com

Chain ID: 97453

Symbol: SDA

Block Explorer URL: https://sidrachain.com

Shikena sai kuyi saving zaku ga ya zauna a list na customize sai ku taba kan SDA din shikenan,duk lokacin da zaku tura sidra dinku sai ku shiga ku dauki address din ku tura idan kuma kune zaku tura daga metamask din zaku shiga send ku tura tokens naku duk inda kuke so,Allah yasa mudace.

Address

Jambutu
Jimeta

Telephone

+2349061401103

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when MANGE TECH posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to MANGE TECH:

Shortcuts

Share