26/12/2025
__MAFARKIN CIN NAMAN KAZA🐔__
Assalamualaikum iyan uwa 🤲
Mafarkin cin naman kaza yana ɗauke da ma’ana mai kyau a musulunci, amma fassararsa tana danganta da yadda aka dafa naman.
Cin naman kaza dafaffe,
Yana nuna da Samun dukiya ta halal, albarka, da sauƙin samun abin da ake nema a rayuwa. sa annan Alama ce ta zuwan kwanciyar hankali da farin ciki a rayuwar mai mafarki.
🍗 Cin naman kaza soyayyẽ
Yana nuni da nasara da riba bayan wahala. Wato alheri zai zo ne bayan haƙuri da ƙoƙari.
Cin naman kaza danye
Gargadi ne game da gaggawa, ko matsala, ko magana da ba ta dace ba. Ana buƙatar taka-tsantsan da natsuwa.
ayi shearing Don wasu su anfana☝️
Sanarwa📢
👇 👇 👇 👇 👇 👇 👇
Masu bukatan istihara kan
Aure✅
Tafiya✅
sayan wani abu mai muhimmanci ✅
Addu'a kan lamari(soyayya aure kasuwanci) ✅
07063215335 (Wannan number bana fassaran mafarki bane)
Banda flash❌
Fidda taurarin mutum ✅