Ab sadeeq zrw

Ab sadeeq zrw Any One who had never made a mistake never try anything new________🀫🀫🀫

28/03/2023

Karka Kashe Kanka Akan Yarinya, Domin Lokacin D Ka Mutu Da Sabon Saurayinta Zata Zo Ta'aziyar Ka. Hakan Ya Faru Dani Sau Goma😜g_m

28/03/2023

Buhun charbiπŸ“Ώ
Yafi Buhun kudiπŸ’°
🀐
# Copied

28/03/2023

🌡𝘈𝘎𝘈🌡𝘈𝘎𝘈🌡𝘈𝘎𝘈🌡
πŸŒ²π˜žπ˜ˆπ˜ π˜ŒπŸŒ²π˜‘π˜ˆπ˜πŸŒ²π˜’π˜ˆπ˜šπ˜ˆπŸŒ²
πŸŒ³π˜™π˜œπ˜‰π˜œπ˜›π˜ˆπ˜žπ˜ˆπŸŒ³
π˜šπŸ’™π˜ˆπŸ’™π˜ž

28/03/2023

Close Γ»r eyes and write Facebook
No cheating πŸ‘‰ mine
πŸ‘‰ faxebiik 🀣🀣🀣🀣
Let's see spiritual writer πŸ“Œ

28/03/2023

Hausawa Akwai Rainin Wayo Wlh wai "Ruwa Cikin Cokali ya isa me Hankali wanka"πŸ›€ da na Gwada wlh ko HanciπŸ‘ƒ be Wankemun baπŸ™ˆ

28/03/2023

Ab sadeeq zrw

Jama'a ina cikiyar wayata garin tura posting na tura harda wayar pls duk Wanda ya ganta ya dawo min da ita

28/03/2023

day 6

(ALJANNAH DA DAƊIN TA)

MANZON ALLAH (SAW) YACE: DUK WANDA YA SHIGA ALJANNAH ZAI SHA NI'IMA, BASHI DA DUK WATA DAMUWA.
TUFAFINSA BA SA TSUFA.
ƘURUCIYARSA BA TA ƘAREWA.

ALLAH KA KAIMU ALJANNAH DON RAHMAR KA DA FALALAR KA.

✍️ Ab sadeeq zrw

28/03/2023

Kamar Yadda Allah Yake Juya Dare Zuwa Rana Ya Allah Ka Juya Damuwar Kowa Zuwa Farin Ciki 🀲🀲
day 6

28/03/2023

Allah ka bamu kudi masu numpashi marasa Jin bukata

Abu zaed✍️

28/03/2023

Allah ya kara rahama ga iyayenmu ablbarkacin wannan wata me albarka πŸ™

28/03/2023

Address

Kano
Jahi

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ab sadeeq zrw posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Ab sadeeq zrw:

Share