17/05/2014
Shin wai ko kasan zaka iya gyara computarka da kanka, duk halin da ka sami computarka dangane matsalar da ta shafi windows/software kana iya gyarashi ta hanyar mayarda hannun agogo baya, yafi komai sauki; rubuta RESTORE a cikin search menu dake karkashin start menu, nan take zakaga RESTORE YOUR COMPUTER TO AN EARLIER TIME... idan ka cankeshi zai kaika ga page mai daukeda matakai ta yadda zaka mayar da hannun agogo baya, ma'ana, zaka iya mayarda komputarka zuwa duk ranar da kaga dama, wannan zai gyara duk matsalarda ya faru bayan wannan ranar.