Elguduwis Tech Hub

Elguduwis Tech Hub At Elguduwis Tech Hub, we're more than just a tech store – we're your technology solution partner! Fasaha Da Kimiyyah a saukake

Barka Da Sallah
24/05/2020

Barka Da Sallah

Happy Birthday Nigeria! The country is 59 today and here is wishing every Nigerian out there a happy and fulfilling Nige...
01/10/2019

Happy Birthday Nigeria! The country is 59 today and here is wishing every Nigerian out there a happy and fulfilling Nigeria Independence Day celebration.

Airtel Users 1GB Akan N350 2GB Akan N500wannan Data na  masu sha'awar dauko fina-finai ne ko kuma masu sha'awar kallo a ...
05/06/2019

Airtel Users 1GB Akan N350 2GB Akan N500

wannan Data na masu sha'awar dauko fina-finai ne ko kuma masu sha'awar kallo a youtube ko kuma online.

don me sa nace haka?

dalilin da yasa na fadi haka domin shi wannan data kwana daya tal yake yi wato awa 24 kawai.

idan kana so ka sayi wannan data sai ka loda katin ka a cikin layinka na airtel sai ka danna wannan code *141 # idan ka danna sai ka danna 3 shikenan za kaga options na datan sai ka zabi wanda kake so 1GB ne ko kuma 2GB

50MB-100MB Kyauta A Layin MTN Ta Hanyar Amfani Da 24Clan VPN ProBa tare da bata lokaci ba zan nuna muku yanda zaku saita...
05/06/2019

50MB-100MB Kyauta A Layin MTN Ta Hanyar Amfani Da 24Clan VPN Pro

Ba tare da bata lokaci ba zan nuna muku yanda zaku saita free Browsing din a wayarku ta hanyar Amfani da 24clan VPN pro

Da farko dai ku dauko a wannan application din a wayar ku (24clan VPN

Ta nan) 24Clan VPN Pro

Bayan kun yi downloading kun yi installing Saiku bude ku duba inda aka rubuta choose server sai ku danna

Kuduba zaku ga New Mtn 0.0k server 1, 2 and 3 sai ku zabi daya a ciki

Sai ku danna Connect A Kasa

Shikenan sai ku jira Zuwa yan sakonni za kuga Key A Samar Wayan ku alamar tayi connecting kenan

Yadda Zaku Kalli Hotuna Ko kuna Free Mode (Free Basic)  A FacebookKamar yadda kuka sani, idan datan ku ya Qare,  zaku iy...
05/06/2019

Yadda Zaku Kalli Hotuna Ko kuna Free Mode (Free Basic) A Facebook

Kamar yadda kuka sani, idan datan ku ya Qare, zaku iya shiga facebook kuyi chatting wato ta free Mode ko free basic, amma banda kallon hotuna, ma'ana baza ku iya kallon hoto idan wani yayi posting ba, so a wannan rubutu zan nuna muku yadda zaku iya ganin hoto a facebook ko kuna Free Basic wato ko babu Data a wayarku.
Ga yadda Zakuyi:
Da fari kuyi downloading na facebook Lite App Ta nan Idan kuma kuna da shi shikenan bayan kunyi installing kun bude sai ku yi Login Na Facebook naku, idan ya shiga ya nuna muku kuna free mode wato zaku iya Ganin Posting na mutum amma banda hoto, sai ku kashe datan ku, ku fita daga cikin application din sai kuje Setting idan kuka shiga ku Nemi wani waje da aka rubuta Apps ku shiga,ku nemi Application mai suna Lite sai ku danna kai, idan ya shiga zakuga Clear Data sai ku danna kan shi.
[A wayar da ta kai version 6 ko 7 ga yadda zaku yi, ku shiga settings sai ku je kan Appssai ku nemi Application mai Suna Lite sai ku danna kai zakuga storage sai ku danna, yana shiga zaku ga manage Space sai ku danna zakuga wani waje anyi marking wani kuma ba'ayi ba, sai ku tabbatar cewa dukka kunyi marking Na su, Za ku ga CLEAR sai ku danna Kai Shikenan]

Idan kun gama sai ku koma application na facebook Lite din Sai ku Sake Saka Nombar wayanku Da Password idan ya shiga.
Shikenan zakuga kuna iya ganin Hotuna Kuma ba data a wayarku, amma ba za ku iya kallon Video ba.

SAUKI YA SAMU GA MASU MTNBarka da war haka fatan kuna Lafiya.Ba tare da Bata Lokaci ba zan nuna muku wani tsari da MTN S...
01/06/2019

SAUKI YA SAMU GA MASU MTN

Barka da war haka fatan kuna Lafiya.
Ba tare da Bata Lokaci ba zan nuna muku wani tsari da MTN Sukayi Launching wanda ina da tabbacin zai amfane ku.
Yadda tsarin yake shine
Idan ka sa Naira Hamsin N50 za ka samu MB50 Da kuma Mintuna 5 Ba kiran ko wace Layi.
Idan kuma kasa Naira Dari N100 zaka samu MB100 Da kuma Mintuna 12 Na kiran ko wace Layi.
Idan kuma kasa Naira Dari Biyar N500 zaka samu MB400 da kuma mintuna 70 na kiran ko wace Layi.
Ina da tabbacin wannan tsarin yana da sauki.

Domin More wannan Tsari sai ku Danna *567 #.

13/01/2019

Airtel (Triple Data) 3GB akan ₦500, 6GB akan ₦1000, 12GB akan ₦2000

Fatan kuna Lafiya, kamar yadda Kuka san Elguduwis Tech kan kawo muku Hanyoyin Free browsing Da Hanyoyin sayan Data mai Sauki.

To Yauma na zo muku da wa ta hanyar sayan data mai sauki a layinku na Airtel

Ga Yadda zaku yi:

Da fari ku sayi Sabon Sim Na Airtel

Ko kuma

Sim wanda baifi wata Daya zuwa uku ba

Tsohon SIM Ba zai yi ba

Na maimaita Tsohon SIM ba zai yi ba.

da Fari ku tura GET Zuwa 141 ta message.

Zasu aiko muku da Sako kamar Haka:

Dear Customer, Congratulations! You can enjoy 100% DATA BONUS ANYTIME EVERYDAY FOR THE NEXT 3 MONTHS

Sai Ku sa ke Tura MIFI zuwa 141

To ba wani sakon da za su turo bayan Kun Aika MIFI

Shikenan Sai ku sa ka Katin dari biyar ₦500 kamar Yadda Ake sawa Normal, Bayan Ya shiga sai ku danna

*141*500 # (14 days) shikenan kun samu 3GB kenan.

Sai kuma Na ₦1000 Sai ku danna

*141*1000 # (30 days) shima zaku samu 6GB

Sai kuma na ₦2000 Sai ku danna :

*141*2000 # (30 Days) shi kuma kuna da 12GB kenan

Domin Duba datan ku sai ku danna *140 # ko kuma *223 #

Zan tunatar cewa tsohon sim ba zai yi ba.

04/01/2019

Yadda zaku yi Magana Da customer care na Dukka Networks

Wani Lokaci mu kan fuskanci yan matsaloli a layu kan mu. Mu kan bukaci yin magana da Customer Care amma saboda Talla da suke sawa sai su hana mu magana da su. Hakan na sa mu neman Solutions da kan mu.
Yau zan nuna muku hanyar da zaku iya magana da customer service na dukka network cikin qanaqanin Lokaci.

9Mobile: Ku danna 200 sai kuyi Dialing sai ku zabi Language sai ku danna 9 sai ku dan dakata sai ku danna 4 sai ku dan saurara sai ku danna 3 sai ku dan saurara sai ku danna 4 sai ku dan saurara sai ku danna 1 shikenan zasu hadu ku da wakilan su.
A Takaice
*200>
*Sai Language>
*Sai 9>
*Sai 4>
*Sai 3>
*Sai 4>
*Sai 1.

AIRTEL:- ku Dauki wayarku ku danna 111 sai ku danna. Sai ku zabi yaren da kuke fahimta. Bayan kun zaba sai ku danna 3 sai ku dan saurara idan sun fara magana sai ku danna 6 zasu fara muku magana akan kati cewa idan kuna da matsalar saka recharge card sai ku barsu su gama suna gamawa zaku ji sunce zasu hada ku da wakilan su.
A takaice
*111>
*Language >
* sai 3 >
*Sai 6

GLO: Kuyi Dialing 121 sai ku zabi Language sai ku danna 0 sai ku dan dakata sai ku danna 1 ko 2 ko 3 zasu hadaku da wakilan su.
A Takaice
121>
Sai Language>
Sai 0>
Sai 1 ko 2 ko 3>.

MTN : idan kuna son magana da customer care na Mtn sai ku kira 180 bayan ku zabi yaren da kuke so kuyi magana da shi sai ku danna 9 sai ku bari sai sun Fara magana saiku danna 6 sai sun fara magana sai ku danna 0 shikenan zasu hadu ku da wakilan su.
A takaice
*180>
*sai Language>
*sai 9>
*sai 6>
*sai 0.

Elguduwis Tech App Ga masu Android Phones da wannan App zaku iya:-Ganin sabon Post namu a duk lokacin Da muka sake.Karan...
18/12/2018

Elguduwis Tech App

Ga masu Android Phones da wannan App zaku iya:-

Ganin sabon Post namu a duk lokacin Da muka sake.

Karanta rubuce-rubucen mu ko ba ku da data connection wato offline xaku gani ku karanta harma kuyi sharing ba tare da internet ba

Zaku iya Downloading duk wani App Na mu a saukake cikin wannan App

Haka kuma ta cikin wannan App zaku iya kallon duk Videos na mu A YouTube

Searching a google ta cikin wannan App

Da dai sauran Su Duk Ta cikin wannan App

Ku hanzarta mallakar wannan App din ta link dake qasa

https://www.mediafire.com/download/8xhwpbcpl8jrw9g

12/12/2018

MTN Sunyi Launching Free Facebook wato zaku iya chatting ta facebook ba tare da data ko kudi A Layinku ba

Please kuyi Forwarding Zuwa wasu Group da kuma Abokan Arxiki

Elguduwis Tech

https://chat.whatsapp.com/7CgTsbYNT1P4cPVJerxhaE

Address

Behind Gombi LGA Secretariat, Gombi LGA
Gombi
642116

Opening Hours

Monday 08:00 - 20:00
Tuesday 08:00 - 20:00
Wednesday 08:00 - 20:00
Thursday 08:00 - 20:00
Friday 08:00 - 12:00
14:30 - 20:00
Saturday 08:00 - 20:00
Sunday 08:00 - 20:00

Telephone

+2348133119966

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Elguduwis Tech Hub posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Elguduwis Tech Hub:

Share