Musa Minimizer

Musa Minimizer ๐—ช๐—ฒ ๐—บ๐—ฎ๐—ธ๐—ฒ ๐—ผ๐˜‚๐—ฟ ๐—ผ๐˜„๐—ป ๐—ฝ๐—น๐—ฎ๐—ป๐˜€, ๐—ฏ๐˜‚๐˜ ๐˜๐—ต๐—ฒ ๐—Ÿ๐—ผ๐—ฟ๐—ฑ ๐—ฑ๐—ฒ๐—ฐ๐—ถ๐—ฑ๐—ฒ๐˜€ ๐˜„๐—ต๐—ฒ๐—ฟ๐—ฒ ๐˜„๐—ฒ ๐—ด๐—ผ. dallynews

Wato wani abin ban sha'awa da hikimar Ubangiji a Gombe shine,  yadda Allah ya tursasawa wannan Gwamnatin gyara gidan gwa...
05/06/2026

Wato wani abin ban sha'awa da hikimar Ubangiji a Gombe shine, yadda Allah ya tursasawa wannan Gwamnatin gyara gidan gwamnati (Government House ๐Ÿ ) aka ฦ™ara faษ—aษ—a shi ๐Ÿค”๐Ÿค”๐Ÿค” Ashe da rabon Tafsir za'a fara yiwa ฦดan Majilisu da ฦ™usoshin gwamnati a ciki ๐Ÿ˜…๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ๐Ÿ˜…๐Ÿ˜… Kai jama'a muce Alhamdulillah ๐Ÿ™๐Ÿ™๐Ÿ™

Yadda ake damawa, muna kallo. In sha Allahu wata rana mu ma za mu dama a sha. Allah Ya sa albarka a cikin duk abin da mu...
05/06/2026

Yadda ake damawa, muna kallo. In sha Allahu wata rana mu ma za mu dama a sha. Allah Ya sa albarka a cikin duk abin da muke nema, Ya ba mu sa'a da nasara. ๐Ÿคฒโœจ

05/06/2026
05/06/2026

Yara lokacin ku ne

05/06/2026

Yanzu fa Ana Iya Samun Wanda Zaice Da Yayi Degree Gwara Abashi 50 Million Ko ๐Ÿฅด

Address

Near Nassarawa Road
Gombe
760242

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Musa Minimizer posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share