Amita Computer Print's Katuzu Ward

Amita Computer Print's Katuzu Ward Typing, Printing, Scanning, Laminating, Photocopying and Graphics

Kaji Gaskiya
13/10/2020

Kaji Gaskiya

TIRƘASHI! Wata Miyar Sai A Maƙwafta

Wani ɗan majalisa a ƙasar Mexico ya cire kayansa a gaban majalisar ƙasar yayi tumɓur daga shi sai ɗan kanfe yace musu....

1. "Kowannen ku ya rufe idanuwan sa yana jin kunyar gani na tsirara, amma abin mamaki baku jin kunyar ganin talakawan da s**a zaɓo mu suna yawo tsirara saboda talauci".

2. "Kuna jin kunyar gani na tsirara amma baku jin kunyar barin talakawa ƴan ƙasar mu da tsaninin yunwa da talauci ba".

3. "Don haka dole ne mu gyara yanda muke kulawa da talakawan da s**a zaɓe mu in ba haka ba zamu yi mutuwar wulakanci".

Jama'a mai zaku ce game da irin yanda ƴan siyasa a sauran wasu ƙasashe suke nuna damuwar su akan kulawa da damuwa da al'amarin talakawan ƙasar su?

Address

Gashua

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Amita Computer Print's Katuzu Ward posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share