18/12/2023
UEFA ta fitar da jadawalin kungiyoyin da za su fafata a matakin sili-daya-kwale. FC Porto, wato kungiyar da dan Nijeriya Zaidu Sanusi yake murza leda, za ta fafata da Arsenal. Ga sauran kungiyoyin. Yaya kuke gani za a wanye?
Kuna iya bibiyarmu a nan 👉🏾 trtafrika.com/whatsapp/ha