Mai nasibi global communication

Mai nasibi global communication kind of things

07/08/2024

Rabbi anzilni 'munzalan mubarakan wa'anta khairul munzilin
🤲

07/08/2024

Gaskiya ina da wani siri akan tafiyar matasa amma bazai fadu a social media ba jagororin tafiyar idan sun gani sai suyi min
DM✍️

06/08/2024

Akwai malaman da fa Allah ya dena karbar addua'ar su Amma su basu saniba
✍️

05/08/2024

Dik inda kukaga dan san da ku dau fansa ko shi iyalin sa aikomai zai huce kuma muna tare da su wanan gabar ta kullu ta har abada shegu matsiyata 😭✍️

04/08/2024

Shugabanni Jahilai, Malamai Makwadaita, YAN SIYASA MAYAUDARA, MABIYA WAWAYE, amma gyara yana yatsun 👎mu wanan shine kadai damar Ka ko kanuna su dashi ko su nunaka da nasu ✍️

02/08/2024

Na rantse da Allah idan mai girma governor alhaji abba k Yusuf bai fitar da aminu ado ba wlh zanbar tafiyar sa abin yayi yawa
this is my opinion
✍️

02/08/2024

Wlh yan san dan kano munafikai ne anaso ahada dai dasu achi amanar kano wlh ko kaffara bazan idan akace sunsan shirin da akai akan zanga zangar nan
✍️

01/08/2024

"Da malamai suna hango fitina da sun hana zaɓar tunibu tin farko"

✍️

01/08/2024

Dik wanda aka k**a da dukiyar jama'a ko ta gwamnatiin ba dan zanga zanga bane barawo ne
✍️

01/08/2024

Dik wanda kasan ya dau abin mutane ko gwamnatiin amatsayin ganima chiin amanane kaki mikashi ga yan sanda
kowaye kowaye kowaye
🤔✍️

29/07/2024

"Daga lokacin da me tsoro ya dena tsoro toh me karfi yakan rasa karfin sa
zanga zanga babu fashi
✍️

29/07/2024

Tsira da Amincin Allah su tabbata a Gareka ya Mabuɗin taskoki Muhammadurrasulillah
S,a,w

Address

K Mazugal
Dala

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mai nasibi global communication posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Mai nasibi global communication:

Share