Mubarakeey Tech

Mubarakeey Tech Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Mubarakeey Tech, Information Technology Company, Bauchi.
(1)

  buy phones:Daga yanzu idan kaje sayen waya used one a Kasuwar yan-waga to ga idea kayi kokari ka rike.Ka tabbata kayi ...
26/05/2026

buy phones:

Daga yanzu idan kaje sayen waya used one a Kasuwar yan-waga to ga idea kayi kokari ka rike.

Ka tabbata kayi dialling na wannan code din da zai taimake ka wurin baka bayanan wayar nan kar ya zama wayar easybuy ce mai dauke da loans na easybuy ( * #* #7298 #* #* )

Idan wayar tana dauke da bashi to tabbas zakaga irin wannan picture din dauke da bayanan balance din da ake bin wayar.

Akwai kamfanin da ke sayen waya sai ya bada ita matsayin bashi ga customers. Sometimes, wasu customers sukan amshi bashi sai suje kuma su sayar da wayar ba tare da sun biya bashin ba.

Kaga kuwa idan baka kula ba bashin zai dawo kanka ne kawai. Ko kuma kayi hasarar wayar.

Don haka ayi kokari a kiyaye, kuyi sharing domin 'yan uwa su amfana.✍️

Credit: Yahaya Abubakar

_____________________________

Domin Siyen Data Mai Inganci da Rahusa kuyi register da SajjadSub!

Get MTN 1GB@270

Bayan siyen Data da Airtime zaka iya siyar da katin da ke kan layinka cikin sauki da aminci nan take ba tare da bata lokaci ba, bugu da kari zaka cire printing BVN slip da NIN slip cikin sauki ba tare da kaje banki ba.

Website: https://sajjadsub.com.ng

Application: https://www.mediafire.com/file/al7661ibrhubnv1/base-2.apk/file

Address

Bauchi

Telephone

+2348080996999

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mubarakeey Tech posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Mubarakeey Tech:

Shortcuts

Share