Hali Abokin Tafiya

Hali Abokin Tafiya Life is not always perfect, there is possibility for a problem but the problem is not the end is the beginning for a different life.

14/11/2019
28/12/2018
30/11/2018

~ZABI YARENKA ANAN~
>
>
>..Bari muga yaren da yafi yawa a
wannan gida.....


1. Hausa.
2. Fulani.
3. Kanuri. 4. Yaruba. 5. Igbo.
6. Ijaw.
7. Tv.
8. Efie.
9. Kalabari. 10. babur.
11. Shuwa. 12. Birom.
13. Angas.
14. Jukum.
15. Mumuye. 16. Nupe.
17. Katafawa.
18. Zabarma. 19. Buzu.
20. Sayawa.
21. Lunguda. 22. Kanakuru.
23. Burkum.
24. Waja.
25. Tangale. 26. Shongomawa.
27. Bolawa. 28. Tera.
29. Kare kare.
30. Jerawa (bauchi).
31. Jarawa (gombe).
32. Calabar. 33. Wurkum. 34. Arab.
35. Ibibio.
36. Azbin.
37. Arago.
38. Gara.
39. Ibiraa. 40. Ebgobonobe. >
A kafta mu gani.

22/10/2018

DIGIRIN girmamawa ko ince digirin digirgir da Annabi (SAW) ya baiwa Sahabansa da bakinsa kamar haka TARE DA REFFERNCES
1.wanda ya fi kowa tausayin al,ummata shi ne ABUBAKRIN ASSIDDEEQ
2.Wanda ya fi kowa karfi acikin addini (wanda ba ya bari ataba addinin ALLAH) shi ne UMAR
3.Wanda ya fi kowa jin kunya shi ne: USMAN
4.Wanda ya fi kowa sanin hukunce-hukunce (alkalanci) shi ne ALI
5.Wanda ya fi kowa iya karatun Qur,ani shi ne UBAYYU BIN KA,AB
6.Wanda ya fi kowa sanin halal da haram shi ne MU,AZU BIN JABAL
7.Kowace al,umma ta na da Amini, Aminin wannan al,umma shi ne ABU UBAIDA BIN JARRAH
8.Wanda ya fi kowa sanin ilimin rabon gado shi ne: ZAIDU BIN
SABIT
9.Kowanne Annabi ya na da mataimaki AZZUBAIR kaine mataimakina
10.Wanda ya ke son yayi karatun Qur,ani kamar yadda aka saukar da shi, to yayi salon karatu irin na ABDULLAHI BIN MAS,UD
11. HASAN da HUSAINI su ne shugabannin matasan gidan Aljannah
12.Shahidi wanda ya ke tafiya a ban qasa shi ne DALHATU BIN UBAIDULLAH
13.Na fansheka da iyayena SA,AD BIN ABI WAQQAS
14.Haqiqa ALLAH YA riqeni khalilinsa kamar yadda ya riqi Ibrahim khalil, gidana da na Ibrahin suna kallon juna a aljanna, ABBAS kuma ya na tsakaninmu, mumini atsakanin badadayai kenan
15.Maraba da tsarkakakke kuma abun tsarkakewa AMMAR BIN YASIR
16 ALLAH YA umarceni da inso mutum hudu kuma shi ma ya na sansu:ALI, DA ABU ZARRIN ALGIFARIYY, DA SALMANUL FARISIY, DA MIQDAD
17.Qasa ba ta taba daukar mutumin da, haka kuma sama bata taba rufe mutumin da yafi kowa gaskiyar magana kamar ABU ZARRIN ALGIFARIYY BA
18.Mayafinsa na gidan aljanna ya fi mayafin alhariri, haka kuma al,arshi yayi girgiza sabo da rasuwar SA,AD DAN MU,AZ
19.Ya ALLAH KA tabbatar da shi kuma ka sanya shi shiryayye mai shiryarwa: JARIR DAN ABDULLAH ALBAJALIY
20.Ya ALLAH KA sanar da shi hikima da fassarar Qur,ani ABDULLAHI DAN ABBAS
21.Wanda ya so MUTANEN MADINA Allah zai so shi wanda kuma ya qisu shima Allah zai qishi
22.Zababbun cikinmu kenan: WADANDA SU KA JE YAKIN BADAR
***************************
( DUK WADANNAN BAYANAN
DUBA LITTAFIN IBN MAJA BABUN FI FADHA,ILI AS,HABI RASULULLAHI (SAW))
23. Ya BILAL bani labari da mafi fatanka a ayyukan da ka aikata a musulunci dan haqiqa ni na ji sautin takalminka a gabana a gidan aljannna,,,,,,,,,,,,,,,.
*****(Bukhari 3679)******
24. Abubakr dan aljannane,
Umar dan aljannane,
Usman dan aljannane,
Ali dan aljannane,
Dalha dan aljannane,
Zubair dan aljannane,
Abdur-Rahman Bin Auf dan aljannane,
Sa,ad bin Abi waqqas dan aljannane,
Sa,id bin Zaid dan aljannane,
Abu Ubaidah bin Jarrah dan aljannane,
*******(Duba Tirmiziy 3748)****
25. Kada ku zagi sahabbaina wallahi da ace dayanku zai ciyar da misalin dutsen uhudu na zinare to da bazai kai mudun dayansuba, kai ba ma zai kai rabin nasuba (awajan girman lada)
*****(Bukhari da Muslim) ******
Muna rokon ALLAH wadannan sahabbai dama wadanda bamu ambataba ALLAH YA qara musu yarda,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,, Inkaturashi xuwa gah wani/group domin 'yan
uwanka sugani sukaru wace hasara kayi?
ALLAH YASA muyi kyakkyawan karshe!
AMEEN

22/10/2018

LIST OF MINIMUM WAGES BY COUNTRIES OF THE WORLD.
1. Nigeria - $38 (N18,000).
2. Algeria - $175 (N83,000).
3. Belgium - $1,738 (N810,000).
4. Cameroon - 36, 270CFA ($75) N38,000.
5. Chad - $120 (N60,000).
6. Denmark - $1,820 (N900,000).
7. Libya - $430 (N190,000).
8. Japan - $1000 (N450,000).
9. Cote D'ivoire -36,607CFA $72.
10. New Zealand -$3,187 (N1.4m).
11. Luxemburg - $2,500 (N1.1m).
12. Spain - $760. (N300,000).
13. Switzerland - $5,620 - N2.5m.
14. USA - $11 per hour.
Ironically, Nigeria politicians earn the highest salaries the whole world.
In Luxemburg where minimum wage is $2,500, their lawmakers are paid $7,400. In Libya where minimum wage is $430, lawmakers earn $3000.
In Nigeria where minimum wage is $38 (N18,000), lawmakers earn $65,000 (N29m).

22/10/2018

MAZA GA TOPIC.
Kaine Kana Zaune Da Matarka Kuna Magana Sai Kace Mata Kabiyawa Mamanka Makka Bana Zata Tafi Aikin Hajji Kawai Saita 6ata Rai Tayi Fushi Shine Saikace Mata Lafiya Kuwa My Dear Sai Tace Maka.
Ita Wallahi Tafara Gajiya Da Abubuwanda Kake Mata Akanme Zaka Biyama Mamarka Makka Bayan Ita Batajeba Saboda Haka Yau Saidai Kaza6i Daya Ko Ita Ko Mahaifiyarka
*Idan Ita Kakeso To Daga Yau Karka Sake Zuwa Wurin Mamanka.
*Idan Kuma Mamarka Kakeson Zama Da Ita To Yau Saidai Kasaketa Don Baxata Zauna Dakaiba.
A Matsayinka Na Namiji Wace Irin Amsa Zaka Bata A Wannan Lokacin?

22/10/2018

Wasu labaran al'ajabi a kasashen duniya
1 AMERICA ta amince da auren jin'si wato mace ta auri mace namiji ya auri namiji
2 CANADA shan tabar wiwi halal babu laifi kowa zai iya banka mata wuta ya zuka
3 INDIA mata su suke bada kudin sadaki in za'ayi aure, kuma in aure ya mutu su zasu rike yara
4 KENYA mace zata iya auren maza 2 kuma su zauna a cikin gida daya ba rigima
5 CHINA in aka samu wani da laifin cin hanci ko satar kudin gwamnati to za'a yanke masa hukuncin kisa
6 SWIZALAND in mutum bashida lafiya kuma ciwon yana wahalar dashi to zai iya kashe kansa
7 NETHERLAND karuwanci halal ne wato mata su rinka yin zina da maza babu laifi a kasar
8 U.S.A mutane su fito yawo a gari tsirara maza da mata halal ne ba tareda takura musu ba
9 RUSSIA babu wa'adin shekaru da kundin tsarin mulkin kasar ya tsayar kawai shugaba zaiyi ta mulki har ya gaji ko ya mutu
10 ASIYA mabiya addinin sid basa cin naman saniya saboda suna daukarta a matsayin abin bautarsu
Mai karatu wanne yafi jan hankalin ka???

21/10/2018

BARKANKU DA WANNAN LOKACI
WACE KALAR MACECE TAFI BIRGE KA
1 Mace mai shagwaba
2 Mai yanga
3 Mai jan aji, kamun kai da Addini
4 Mai yawan surutu
5 Mai shuru shuru
6 Mai yawan kunya
7 Mai yawan fara'a da dariya
WANE KALAR NAMIJI NE YAFI BIRGE KI
1 Namiji dan wanka
2 Mai yawan surutu
3 Mai shuru shuru
4 Mai yawan kunya
5 Mai fara'a da hakuri
6 Mai barkwanci da iya magana
7 Mai iya soyayya da hakuri
8 Mai yawan kyauta da dariya

RIGAR YANCI SIYASA .............ZABI GWANIN KA/KI
18/10/2018

RIGAR YANCI SIYASA .............

ZABI GWANIN KA/KI

28/05/2018

Liverpool and Egypt star Mohamed Salah will travel to Spain on Tuesday for treatment on the injured shoulder that wrecked his Champions League final bid and threatens his World Cup participation.
Egypt's football federation (EFA) said Salah's entourage had chosen Spain for a rehabilitation programme that Egyptians will hope helps Salah return in time for next month's World Cup in Russia.
According to an EFA statement Salah will be accompanied by Liverpool's medical staff "for the duration of the treatment period", having "started his rehabilitation on Sunday".
Salah, who hit a stunning 44 goals for Liverpool last season in all competitions, was forced out the Champions League final in tears on Saturday clutching his left shoulder after being wrestled to the ground by Real Madrid captain Sergio Ramos.
It was feared the injury had ruled Salah out of the June 14-July 15 World Cup, but on Sunday the Reds' striker said he was "confident" he would be back in time.
"It was a very tough night, but I'm a fighter. Despite the odds, I'm confident that I'll be in Russia to make you all proud," Salah wrote on his official Twitter account on Sunday.
Egyptian media reported Salah wouldn't kick a ball in anger for three weeks.
Egyptian federation officials meanwhile are set to pay Salah – described by the EFA as "the symbol of Egypt" – a morale-boosting visit on Wednesday.
Egypt, who were drawn in Group A, open their World Cup campaign against Uruguay on June 15, before facing hosts Russia and Saudi Arabia.
The Pharaohs play a first warm-up match, against Colombia, in Bergamo, Italy on June 1.

17/05/2018

Sunayen Wasu Fitattun 'Yan Kwallon Duniya Su 36 Da Za Su Yi Azumin Watan Ramadan
Daga Aliyu Ahmad
1. Ngolo Kante (Chelsea/France)
2. Kurt Zouma (Chelsea/France)
3. Mohamed Salah (Liverpool/Egypt)
4. Mesuit Ozil (Arsenal/Germany)
5. Granit Xhaka Arsenal/Swissland)
6. Sami Khedira(Juventus/Germany)
7. Mustafi (Arsenal/Germany)
8. Elsharawi (Roma/Italy)
9. Franck Ribery (B.Munchi/France)
10. Eden Dzeko (Roma/Bosnia)
11. Nuri Sahin (Durtmund/Turkey)
12. Riyad Mahrez (Liceister/Algeria)
13. Aurier (Tottenham/Ivorycoast)
14. Moussa Sisoko (Tottenham/Fran)
15. Adebayor (Basaksehir/Togo)
16. Xherdan Shaqiri (Stok C/Swiss)
17. Ben Arfa (PSG/France)
18. Sadio Mane (Liverpool/Senegal)
19. Bakry Sagna (Calsio/France)
20. Ibrahim Afelay (Stoke C/Holand)
21. Emre Can (Liverpool/Germany)
22. Eden Hazard (Chelsea/Beligium)
23. Marouan Fellani (Man U./Belgium)
24. Karim Benzema (R. Madrid/ Fran)
25. Antonio Rudigar (Chelsea/Germ)
26. Moussa Dembele (Totenham/
Belgium)
27. Mamadou Sakho (C/Palace/Fran)
28. Paul Pogba (Man U/France)
29. Ilkay Gundugan (Man City/Germ)
30. Papis Siesse (Shandong/Senegal)
31. Yaya Toure (Ivorycoast/Man City)
32. Sead Kolasinac (Arsenal/Bosnia)
33. Ahmed Musa (Moscow/Nig)
34. Abdullahi Shehu (Busaspo/Nig)
35. Kolo Toure (Ivorycoast)
36. Arda Turan (Barce/Turkey)
37. Dembele (Barce/Franc)

09/02/2018

DID YOU KNOW ?? 1. Listen very carefully to how a person speaks about other people to you. This is how they will speak about you to other people. , 2. Not arguing or fighting in a relationship represents a lack of interest. People who care about one another tend to argue sometimes. , 3. No matter how strong of a person you are, there's always someone who can make you weak. , 4. Studying for 30-50 minutes at a time (with 10 minute breaks in between) is the most effective way to retain information. , 5. Intelligent people tend to care less about the opinions of others, they also enjoy being alone because of great sense of self. , 6. Your gut feelings are usually accurate and correct. If you truly feel there's something, chances are there is. , 7. Having negative friends is linked to depression, lowered self esteem, insomnia and anxiety. Positive friends promote good overall health..

Address

Wuse Zone' 5
Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hali Abokin Tafiya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share