Mu Koyi Fasahar Zamani a Harshen Hausa

Mu Koyi Fasahar Zamani a Harshen Hausa DOMIN ZABURAR DA MATASAN MU SU KOYI YADDA ZASU SARRAFA COMPUTER A DUK INDA S**A TSINCI KANSU.

04/07/2017
26/11/2016

Asslamu alaikum al'umar wannan zaure, ina mai bada hakuri bisa shiru da akaji daga gareni, wannan ya faru ne sanadiyar wasu ayyuka da s**a taso min wanda ayanzu haka nayi kokarin yin 65% ina kokarin na kammala 35% cikin kankanin lokaci. Da fatan zaayi min afuwa. Nagode

22/09/2016

Shin ko kasa mece computer, shin ko kasan ta yadda computer ta samo asali?shin ko kana iya bambancewa tsakanin computer wadda ake kira, PC, Workstation, Server, Mainframe, Super Computers da kuma PDA(Personal Digital Assistant) ? Wane tasiri computer take dashi arayuwar dan adam?
In kana biye dani inshaa Allah zaka fahimci komai a sakaukake cikin harshen malam bahaushe.

22/09/2016

BARKA DA ZUWA WANNAN ZAURE, DA FATAN ZAKU AMFANUN DA ABUBUWAN DA ZAN BAYYANA MUKU

Address

TB Gate, Mohakhali
Dhaka

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mu Koyi Fasahar Zamani a Harshen Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share