Elhassandatalink

Elhassandatalink Data & Airtime Topup, Cable TV subscriptions (DsTv, SterTimes and GoTv), Electricity bill, Airtime2Cash, Results pin, Bulks SME and more Services.

Open⏰️Mon-Sun.
📳 Dial *347*637 #
24/7hrs Customer Support!
07062711786

11/08/2026

Idan Kana Masifar Son Yarinya Bata Sonka Duba Comment Section.👇

11/08/2026

Barkanku da safiya mutanen kirki abokan ciniki.

A wace jiha ake ruwan sama 🌧 yanzu?

10/08/2026

Albishirinku ma su sana'ar siyar da Data
👇🏼👇🏼👇🏼

Duk abunda aka sabunta sai ya ƙara ɗaɗi da sauƙi wajen amfani🤗😍A cikin manhajarmu ta Elhassandatalink duk bayan kwanaki ...
10/08/2026

Duk abunda aka sabunta sai ya ƙara ɗaɗi da sauƙi wajen amfani🤗😍

A cikin manhajarmu ta Elhassandatalink duk bayan kwanaki kaɗan idan muka hango wani abu da zai amfani users namu sai mun kawo maku shi, ma'ana mu sabunta manhajar domin ƙara sauƙaƙa maku ita.

Yau ma haka mun sabunta wasu abubuwa a ciki masu ban sha'awa da burgewa.

kuje Playstore yanzu kuyi updating manhajar Elhassandatalink 👇👇👇

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.elhassandatalink.app

Dalilai guda 10 da zasu saka ka sauke manhajarmu ta Elhassandatalink kayi amfani da ita.1- Muna siyar da Data mai inganc...
10/08/2026

Dalilai guda 10 da zasu saka ka sauke manhajarmu ta Elhassandatalink kayi amfani da ita.

1- Muna siyar da Data mai inganci akan farashi mai sauƙi, gata da saurin zuwa cikin 5 seconds ta sauka. Yanzu haka zaka iya samun MTN 1GB akan ₦300 wadda zata yi maka aiki har na tsawon kwanaki 30. Sannan zaka iya siyan Data ko katin waya ko da babu Data a wayarka, ta hanyar danna USSD CODE namu kamar haka: *347*637 # bayan kunyi register.

2- Katin wayar da muke siyawarwa shima yana zuwa ne akan farashi mai sauƙi, domin duk katin ₦100 zaka same shi ne akan ₦98, kuma cikin sauri zai shiga da zaran ka siya.

3- Muna da tsarin cashback, ma'ana duk siyayyar da kayi zaka samu bonus nan take kuma zaka iya mayar da bonus ɗinka cikin wallet balance naka nan take kayi amfani da su.

4- Zaka iya duba bayanan BVN naka kai tsaye daga cikin manhajarmu harma zaka samun damar yin Validation harda downloading na slip ɗinka kai tsaye a format na PDF.

5- Zaka iya yin verification na NIN naka ko wani ID card, harma akwai damar yin download zuwa print format na PDF (wannan tsarin har kasuwanci zaka iya yi dashi kamar yadda ake yi a yanzu wajen fitar da plastic NIN I'd Card).

6- Manhajarmu tana da tsaro mai kyau sannan tana da tsarin tabbatar da tsaro wajen yin transaction harma zaka iya saka fingerprint naka a matsayin yarda ta buɗewa ko yin transaction, gudun kada ka saka lambar da wani ya sani.

7- A yanzu haka zaka iya siyan lambar layi ta kiran waya zuwa ƙasashen ƙetare, ko katin kiran duk a cikin manhajarmu (shima tsarine na kasuwancin zamani a yanzu).

8- Idan kasuwanci ka keyi da manhajarmu, to ka sani duk ƙarshen wata muna duba mutanen da s**a fi kowa yawan transaction a cikin manhajarmu muna basu kyautar kuɗi.

9- Duk lokacin da ka tura kuɗi cikin wallet naka na Elhassandatalink nan take suke sauka cikin wallet ɗin, ba tare da ɓata lokaci ba.

10- Customer support namu suna aiki 24/7, duk lokacin da ka buƙaci wani taimako kai tsaye za suyi maka shi, tare da bayani cikin girmamawa.

Kayi ƙoƙari ka sauke manhajar Elhassan Data Link yanzu-yanzu👇🏻

Playstore: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.elhassandatalink.app

IOS App: https://apps.apple.com/app/elhassandatalink/id6759811991

Elhassandatalink manhajar zamani mafi inganci, tsaro da kuma sauƙi.

09/08/2026

Barkanku da safiya mutanen kirki abokan ciniki. Muna masu baku haƙuri a bisa matsalar ɗaukewar network na MTN jiya, amma yanzu komai ya gyaru.

Kuje ku saka kuɗaɗe a wallet naku na Elhassandatalink domin siyan data, katin waya da sauran services cikin aminci da rahusa.

Elhassandatalink taku ce a koda yaushe.

08/08/2026

Barkanku da safiya mutanen kirki abokan ciniki. Ya ruwa?

Good Morning, Everyone!Start your day with fast, reliable, and affordable digital services from Elhassandatalink✅ Data S...
07/08/2026

Good Morning, Everyone!

Start your day with fast, reliable, and affordable digital services from Elhassandatalink

✅ Data Subscription
✅ Airtime Top-up
✅ Cable TV Subscription
✅ Electricity Bill Payment
✅ Educational PINs
✅ Voice Call Packages
✅ ID Verification
✅ Bulk SMS

We're fully active and ready to serve you. Experience quick delivery, secure transactions, and excellent customer support.

Download our app today 👇🏻

Play Store: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.elhassandatalink.app

iOS App: https://apps.apple.com/app/elhassandatalink/id6759811991

Choose Elhassan Data Link for all your digital service needs. Thank you for trusting us!

Address

Zaria
810103

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Elhassandatalink posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share