Zpaysub

Zpaysub We offer instant recharge of Airtime, Databundle, Cable Tv, Airtime to Cash, Electric bill & Others.

Barkanku da wutun ƙarshen mako, masu girma abokan ciniki.Ku cigaba da kasancewa da Zpaysub Application domin samun garaɓ...
10/05/2026

Barkanku da wutun ƙarshen mako, masu girma abokan ciniki.

Ku cigaba da kasancewa da Zpaysub Application domin samun garaɓasar siyan data da katin waya cikin sauƙi da rangwame kuma cikin sauri da aminci.

Datarmu ta sha banban da sauran data wajen ƙarko, sauri, ga kuma rashin ɗaukewar network.

A Farashin datarmu bamu da tsara...

MTN 1GB N400
AIRTEL 1GB N780
GLO 1GB N400
9MOBILE 1GB N200

Zaku samu wannan sauƙin duka a manhajarmu ta Zpaysub.

Zaku samu kyautar kuɗi a duk ƙarshen wata, idan ku ka zama daga cikin mutane da s**a fi kowa amfani da manhajarmu.

Ku sauke manhajarmu yanzu-yanzu👇🏻

Playstore: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.datasubapp.app

IOS App: https://apps.apple.com/app/zpaysub/id6762865196

Zpaysub gidan data mai inganci, sauƙi da kuma aminci.

Farin cikinku, shine nasararmu.

08/05/2026

Fast and affordable data from Zpaysub. Stay connected, stay ahead.

🔥 Alwaysstayconnected:
📶 MTN — ₦400 (1GB)
📶 Airtel — ₦780 (1GB)
📶 Glo — ₦285 (1GB)
📶 9mobile — ₦300 (1GB)

⚡ Fast & Instant Delivery
💯 Trusted & Reliable
📲 Available 24/7

Don’t get disconnected this Monday — we’ve got you covered!

Download our app now 👇🏽

Playstore: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.datasubapp.app

IOS App: https://apps.apple.com/app/zpaysub/id6762865196

MTN DATA NEW PROMO 1GB @350Muna gabatar maku da sabuwar Data ta MTN 1GB akan naira N350 kacal, mai yin aiki har na tsawo...
28/04/2026

MTN DATA NEW PROMO 1GB @350

Muna gabatar maku da sabuwar Data ta MTN 1GB akan naira N350 kacal, mai yin aiki har na tsawon kwanaki 30.

Ku shiga cikin manhajarmu ta Zpaysub domin samun garaɓasar wannan data mai sauƙi da inganci.

Zaku siya wannan datar ne a cikin manhajarmu kamar yadda kuke siyan sauran data, zaku same ta a ƙarƙashin SME, sannan idan kun siya kuje kai tsaye kuyi checking data balance *323 # naku zaku gani ko da ba'a tura maku text na shigar datar ba.

Ku sauke manhajar Zpaysub daga Play Store ko iOS Store kai tsaye 👇🏽

Playstore: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.datasubapp.app

IOS App: https://apps.apple.com/app/zpaysub/id6762865196

Farin cikinku shine nasararmu.

28/04/2026

ZAKU SAMU NAIRA 20,000 ...

• Idan ku ka sauke manhajar Zpaysub a wayarku.

• Kuma ku ka yi register (Ma'ana ku buɗe account)

• Sannan kuma ku ka gayyato mutane 20 s**a sauke manhajar Zpaysub a ƙarƙashin referral code naku.

Idan kunzo Register idan an tambayeku Referrals code sai ku rubuta "Zpaysub" a gurin.

Bayan kun kammala Register sai kuyi amfani da "Username" dinku a matsayin referrals code dinku, Idan zaku gayyato wasu suyi register a karkashinku.

Wannan sune ƙa'idojin da zaku cike domin samu kyautar kuɗi har 20,000 yanzu-yanzu

Me ku ke jira ne?
Ku hanzarta yanzu ku fara...

Ku sauke app. ɗinmu yanzu👇🏽

Playstore: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.datasubapp.app

IOS App: https://apps.apple.com/app/zpaysub/id6762865196

ZAKU SAMU NAIRA 20,000 ...• Idan ku ka sauke manhajar Zpaysub a wayarku.• Kuma ku ka yi register (Ma'ana ku buɗe account...
24/04/2026

ZAKU SAMU NAIRA 20,000 ...

• Idan ku ka sauke manhajar Zpaysub a wayarku.

• Kuma ku ka yi register (Ma'ana ku buɗe account)

• Sannan kuma ku ka gayyato mutane 20 s**a sauke manhajar Zpaysub a ƙarƙashin referral code naku.

Idan kunzo Register idan an tambayeku Referrals code sai ku rubuta "Zpaysub" a gurin.

Bayan kun kammala Register sai kuyi amfani da "Username" dinku a matsayin referrals code dinku, Idan zaku gayyato wasu suyi register a karkashinku.

Wannan sune ƙa'idojin da zaku cike domin samu kyautar kuɗi har 20,000 yanzu-yanzu

Me ku ke jira ne?
Ku hanzarta yanzu ku fara...

Ku sauke app. ɗinmu yanzu👇🏽

Playstore: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.datasubapp.app

IOS App: https://apps.apple.com/app/zpaysub/id6762865196

Download Naku Data Sub domin Suna'ar Siye da Siyarwar Data & Airtime etc.Download App Now and Start Enjoying.👇https://pl...
15/07/2024

Download Naku Data Sub domin Suna'ar Siye da Siyarwar Data & Airtime etc.

Download App Now and Start Enjoying.👇
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.tech.nakudatasub

1. Network dinmu yanada sauri, babu delay.

2. Munada tsarin Thumbprint wanda zai saukake ma customers wurin amfani da Application din.

3. Munada tsarin "referrals and earn" ma'ana duk wanda ka gayyato yayi amfani da username dinka agurin register toh kana da commission, duk data da ya siya ko ya siyar zaka samu commission.

4. Munada tsarin "Total Fund" ma'ana ko nawa ka saka tun daga lokacin da kafara amfani da Application dinmu zaka iya gani.

5. Munada tsarin da zai baka damar dauko Lambar wayar wanda kakeda lambarsa a cikin contacts dinka domin tura mashi data batareda sai ka sake rubuta lambar ba.

6. Munada tsarin transaction History zaka iya tura ma customers reciept bayan ka saka masu data.

7. Muna siyen Katin wayar da akayi kuskure aka saka a waya.

8. Munada tsarin da zaisa da zaran ka saka lambar wayar da zaka tura ma data app din zata nuna maka lambar idan MTN ne ko Airtel ko wane kalan Network ne zata sanar dakai a rubuce.

9. Munada Customers Care 24/7, ga lambobinsu:
08156479602
08164469355
09134898117

Allah yataimake mu..🙏

Download App on Play store👇
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.tech.nakudatasub

Address

Zaria
810103

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zpaysub posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share