Ringim Digital Skills Centre - RDSC, Jigawa State

Ringim Digital Skills Centre - RDSC, Jigawa State Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Ringim Digital Skills Centre - RDSC, Jigawa State, Ringim LGEA Premises, besides EPI Office Ringim, Ringim.

Centre for Digital Job Creation and Capacity Building by NITDA, for the
benefit of the Community, located @ Ringim LGEA premises, beside EPI Office, Ringim Jigawa State

06/06/2022

Ringim Digital Skills Centre na sanar da dukkan Al'umma cewar tana ci gaba da sayar da forms domin samun horo cikin sauki. Don haka ka hanzarta ta mallaki naka form din domin samun horo akan
1. Ilmin Computer (Computer Application)
2. Ilmin gyaran waya (Phone Repairs)
3. Ilmin hada hasken Solar da CCTV

Duk a fara shi mai rahusa. Wannan Centre na bada horarwa bisa hadin gwiwa da ENGAUSA GLOBAL TECH Hub.

Ana iya samun dukkan forms din a ofishin ta dake harabar Ringim LGEA, daura da ofishin NPI, Ringim.

Domin karin bayani, sai a tuntubi wadannan lambobi 07037577217, 07064786203, 07038224643

A yau ke nan Alhamis 5/5/2022 yayin ci gaba da horar da Dalibai masu shirin zana jarrabawar Jamb ta bana (CBT Training 2...
05/05/2022

A yau ke nan Alhamis 5/5/2022 yayin ci gaba da horar da Dalibai masu shirin zana jarrabawar Jamb ta bana (CBT Training 2022).

Bayan horar da yan cikin Ringim a jiya, a yau kuma ana horar da yan Sankara da Garki.

Sannan duk Wanda bai kai Jamb Registration Slip din sa ba, da ya hanzarta ya kai Ringim Digital Skills Centre - RDSC, Jigawa State domin samun gurbin horo.

RINGIM DIGITAL SKILLS CENTRE Na sanar da dukkan daliban da s**a yi Register ta JAMB 2022, kuma sun kawo copy na slip din...
03/05/2022

RINGIM DIGITAL SKILLS CENTRE Na sanar da dukkan daliban da s**a yi Register ta JAMB 2022, kuma sun kawo copy na slip din su, cewar, su zo Centre gobe Laraba 4/05/2022, da karfe 10:00am domin Fara yin Training na yadda za su koyi rubuta jarabawa a CBT.

Ga wadanda basu kawo Slip din su ba, suna iya kaiwa a goben.

08/04/2022

Phone Repairs in Progress Ringim Digital Skills Centre - RDSC, Jigawa State

05/04/2022

Masha Allahu, shima Ajin Repairs ya fara yau.....

24/03/2022

A ci gaba da koyor da yanda ake hada Solar da CCTV ke nan a karkashin hadin gwiwar Ringim Digital Skills Centre - RDSC, Jigawa State da Engausa Global Tech. Hub

21/03/2022

Alhamdulillah!!!
A yau Litinin 21/03/2022 muka fara gudanar da horo akan yanda ake hada Solar da CCTV kamar yanda muka Alkawaranta.

Nan gaba kadan shima Ajin gyaran waya (software da hardwares) zai fara cikin yarda Allah.

Muna fatan yanda muka fara Lafiya, Allah ya sa mu kammala Lafiya cikin Nasara, Amin.

Mungode

17/03/2022

Sanarwa! Sanarwa!! Sanarwa!!!

A cigaba da tsare-tsaren gabatar da Training na CCTV, Solar da Phone repairs da wannan Centre Ringim Digital Skills Centre - RDSC, Jigawa State muna sanar da dukkan wadanda su kayi applying cewar, cikin yarda Allah za'a fara gabatar da wannan program ranar LITININ 21/03/2022 mai zuwa da misalin karfe 10:00 na safe, a Ringim Digital Skills Centre.

Ga wadanda suke da bukatar kasancewa a cikin wannan program, da su hanzarta suje su mallaki nasu form din don samun gurbin shiga, mungode.

12/02/2022

Admission Admission Admission

Cibiyar sadarwa ta zamani Ringim Digital Skills Centre - RDSC, Jigawa State tare da hadin gwiwar Engausa Global Tech. Hub sun Fara sayar da FORM na daukar dalibai domin shiga cikin koyon sana'ar:
1) Hada CCTV da gyaranta
2) Hada Solar da gyaranta
3) Gyaran wayar Hannu da sauransu

Domin Sayan Form din sai a ziyarci Centre da ke harabar Sakateriyar ilimi kusa da NPI Ringim ko kuma a tuntubi wadannan lambobin waya:07064786203, 07038224643, 07037577217.

Sai kunzo

24/12/2021

ABIN NEMA YA SAMU, NESA TAZO KUSA.

Cibiyar sadarwa ta zamani Ringim Digital Skills Centre - RDSC, Jigawa State tare da hadin gwiwar Engausa Global Tech. Hub sun shirya TSAF domin kawo muku horo har gida. Ga dama ta same ku don KOYON yanda ake:
1) Hada CCTV
2) Hada Solar
3) Gyaran waya da sauransu

Domin karin bayani sai a tuntubi wadannan lambobin waya 07064786203, 07038224643, 07037577217.

Sai kunzo

All praises be to Almighty Allah for the gigantic effort made by the two Malams.Thank you DG NITDA, Mal. Kashifu Inuwa, ...
21/11/2021

All praises be to Almighty Allah for the gigantic effort made by the two Malams.

Thank you DG NITDA, Mal. Kashifu Inuwa, thank you Mal. Mansur Shehu for the facilities provided to our centre for Solar System Installation, Phone Repairs and CCTV Installation.

Ringim Digital Skills Centre (RDSC), Jigawa State and the entire Ringim Community are indeed grateful for this intervention. We hope that this will boost economy of our teaming Youth digitally, Amin.

Thanks,
Engr. Dr. Surajo A Musa
For: RDSC Board Members

_________________________________________

Dukkan godiya ta tabbata ga Allah madaukakin Sarki, da irin wannan gagarumar gudunmawar da wadannan Malamai guda biyu s**a bamu.

Muna godiya DG NITDA, Mal. Kashifu Inuwa, muna godiya Mal. Mansur Shehu da wannan Namijin kokari na samarwa da wannan centre mu tallafin kayan aikin koyar da Solar Installation, Phone Repairs da CCTV Installation.

Ringim Digital Skills Centre (RDSC) , Jihar Jigawa dama Al'ummar Ringim da Kewaye na jaddada godiyar su bisa wannan tallafi. Muna fatan wannan ya zama sila na bunkasa tattalin Arzikin matasan mu ta hanyar amfani da wannan kafa ta zamani, Amin.

Mungode.
Engr. Dr. Surajo A Musa
A madadin Kwamitin gudanarwa na wannan Centre.

06/11/2021

Alhamdulillah, our first class session for Batch 'B' begins, today Saturday 6th November, 2021. May the Almighty see us through the end of the program, Amin.

—--------------------------------------

Alhamdulillah, yanzu haka Ajin farko na Batch 'B' ya fara a yau, Asabar 6/11/2021. Allah yasa muga karshen sa Lafiya, Amin.

Address

Ringim LGEA Premises, Besides EPI Office Ringim
Ringim

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ringim Digital Skills Centre - RDSC, Jigawa State posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Ringim Digital Skills Centre - RDSC, Jigawa State:

Share