King Astra Nigeria

King Astra Nigeria Cybersecurity experts, bug bounty,
crypto trader, pharmaciest,

O Allah, Iran today is the only Muslim country in the world that's ready to risk everything to defend the honour of Isla...
01/03/2026

O Allah, Iran today is the only Muslim country in the world that's ready to risk everything to defend the honour of Islam, Ya Allah do not let them fall! 🇮🇷🤲😭😭

و ما رميت اذ رميت ولكن الله رمى 🔥

゚viralシfypシ゚viralシ

01/03/2026

Kun gama naku aikin saura wasu su dauka a dora daga inda kuka tsaya, insha Allah mune da nasara fi mashiyatillah.
King Astra Nigeria

BREAKING:70% of Iran's science and engineering graduates are now women.This is one of the highest percentages in the wor...
26/06/2025

BREAKING:

70% of Iran's science and engineering graduates are now women.

This is one of the highest percentages in the world.

Kakakin Hukumar Atomic Energy Ta Iran Malam Behrouz Kamalvandi yace....Dayawan mutane basu san cewa ilmin Nukiliya abu n...
24/06/2025

Kakakin Hukumar Atomic Energy Ta Iran Malam Behrouz Kamalvandi yace....

Dayawan mutane basu san cewa ilmin Nukiliya abu ne mai tushe a kasar Iran, domin kasarmu tana daga cikin kasashe masu arzikin Uranium da ake iya hakowa, duk da cewa takunkumi kala kala da aka sanyawa kasarmu ya sanya bama iya hako Uranium maiyawa wanda zamu siyar amma duk da haka mune kasa ta 12 a duniya wajen yawan Uranium a karkashin kasa, inda ace baa sanya mana takunkumai ba yawan Uranium da zamu dinga hakowa sai yakai na Australia ko sama dasu...

Ilmin sarrafa uranium ya zama abun birgewa ga mutanen Iran musamman matasa a yanzu Iran tana da dubunnan matasa da s**a goge a ilmin nukiliyar zaman lafiya Peaceful Nuclear Science wanda ya haÉ—a da ilmin tace Uranium wato Uranium Mining Science da duk wasu kalolin ilmi masu alaka da Nukiliya...

Iran ba zata taba zama kasa wacce bata da ilmin Nukiliya ba domin dubun dubatan mutanen Iran suna cigaba da samun kwarewa a ilmin sannan suna jin dadin karantashi ...

Yadda kasashen Amurka da turawa ke inganta ilminsu a fannonin kimiyar Nuclear haka mutanen Iran keyi domin shi ilmi na kowa ne baa ware wasu mutane aka ce su kadai ne kawai zasu yi ilmi kala kaza ba wasu ace ba zasuyi ba, zaifi kyau ga Amurka da Isra’ila tare da kawayensu su gane cewa ba zasu taba dakile ilmin da mutanen Iran ke dashi a fannin Nuclear ba, lokacin da Izra@ila ta halaka masanin Nukiliya daya biyu ko goma to cikin yardar Allah akwai wasu sama da dari hazikai da zasu bayyana...

King Astra Nigeria

Address

Jigawa
Kazaure
711011

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when King Astra Nigeria posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share