Adraf Infotech

Adraf Infotech Adraf Infotech is a Printing and Computer Services firm based in Katsina City

24/02/2024
13/01/2024

Assalamu Alaykum. Amsar tambayoyi:
Over Protocol: External Layer
Nurika: Start Small and Grow

12/01/2024

Assalamu Alaikum. Amsoshin tambayoyi:
Over Protocol: Nether Layer
Nurika: Consistency

11/01/2024

Virtual Lab X Manta Airdrop Update!

📌 Za'a kammala wannan airdrop din 29th February, 2024

📌 Idan kayi rijista zasu baka points 25,000 amma idan Metamask dinka tayi wata daya da budewa, kuma Ka tabayin activities da ita, kamar tura coin chikinta ko wajen, bridging, swapping, da sauransu. Idan sabuwar Metamask ka bude, bazasu baka 25,000 points ba, amma zaka iya tara points ta hanyar yin trading game, kuma basu yarda ka tara points samada 5000 ba a rana.

📌 Duk mutum daya da kayi referring, zasu baka points 50,000. Sannan. Sannan duk satin suna bawa top 100 mutanen da s**afi kowa tara points kyaututtuka kamar haka:
- 1st position: 500,000 points + $250
- 2nd position: 250,000 points + $100
- 3rd position: 100,000 points + $50
- 4th to 10th position: 50,000 points + $10 each.
- 11th to 100th position: 15,000 points each.

📌 Za'a juya pointa zuwa $VRTL coin bayan an kammala airdrop.

📌 Mutanen 100 farko da s**afi yawan points a lokachin da aka kammala airdrop din, za'a basu damar yin depositing na Ethereum (maximum of 1 Ethereum) domin shiga Mainnet launch ana basu $VRTL.

📌 Akwai kyaututtuka da zasu rabawa wayanda s**ayi wannan testnet airdrop din, musamman wayanda s**ayi playing games, sannan s**a hango wata matsala domin a gyara.

📌 Testnet airdrop ne da baya bukatar kasa komai (kudi).
📌 Hadin gwiwane tsakanin Virtual Lab da Manta Network, don haka wannan airdrop ne mai karfin gaske idan an dace.
📌 Sun samu backing na Near blockchain, Binance Incubation, Marine, da sauransu.
📌 Saidai a computer ake yinsa ta hanyar amfani da chrome browser. Nayi duk kokarina domin ganin yanda za'ayi nayishi a waya ta hanyar amfani da Kiwi browser amma abin yayi wuya. Idan mutum kuma yanada haquri da nachi zai iyayi a waya 😃
📌 Yin tasks din, bashine yake bada tabbachin samun airdrop din ba

Step-by-step na Yanda Ake Yin Wannan Airdrop din

1️⃣ Kuyi adding Metamask extension akan browser dinku tareda pinning dinta, sannan ku chanja network dinta zuwa Polygon network.

2️⃣ Ku bude wannan link din 👇 akan chrome browser dinku.
https://wallet.virtual.tech

3️⃣ Ku taba inda aka rubuta "Here". Zasu mayar daku wani sabon page, sannan su bukachi kuyi adding na extension na virtual wallet.

4️⃣ Ku taba "Add To Chrome". Zakuyi adding virtual wallet extension. Itama virtual wallet extension din kuyi pinning dinsa akan chrome din.

5️⃣ Ku koma page dinku na virtual wallet (paging da kuka bude mataki na 2️⃣)

6️⃣ Ku taba icon na virtual wallet extension. Idan ya bude zai tambayeku kusa referral code, sai kusa 👇👇👇

QRE7A5RGIW9

Saiku taba Begin

7️⃣ Bayan ya bude, ku taba "Generate Referral Code". Zai baku referral code dinku wanda zaku iya gayyatar wasu dashi domin samun points. Ba'a iyayin rijista DOLE saida referral code.

8️⃣ Ku taba "Play and Earn" zai kaiku wani page din daban (cochilli.virtual.tech).

9️⃣ Kuyi connecting wallet. Zasu bukachi ku chanja network dinku zuwa Manta Network. Kuyi hakan tare approving dinsa.

🔟 Ku taba "Faucet" daga chan sama domin amsar 1000 USDC da 0.01 ETH na testnet.

1️⃣1️⃣ Bayan kun amshi 1000 USDC da 0.01 ETH, ku taba "Use Virtual Rollup" sannan kuyi approving dinsa.

1️⃣2️⃣ Ku taba "Deposit & Start Session" sannan kuyi approving dinsa.

1️⃣3️⃣ Zakuga TRADE UP da TRADE DOWN. Wannan 1000 USDC da aka baku, zakuna amfani da ita wajen trading na Bitcoin. Time frame din chart din shine 1 minute, don haka idan analysis dinka ya nuna kasuwar zata tashi achikin 1 minute, saika taba TRADE UP, idan kuma analysis dinka ya nuna kasa zatayi, sai kayi TRADE DOWN.

1️⃣4️⃣ Zaka shiga kowanne trade da $50, Idan a wannan 1 minute ya chika, kuma analysis dinka yayi daidai, zaka samu $85 da kuma points 1000, idan kuma baiyi daidai ba, kayi asarar $50.

1️⃣5️⃣ Duk wannan $$$ da kake gani na bogine, abinda yake da muhimmanchi shine tara points din ta hanyar yin winning trades da kuma inviting others suyi airdrop din.

💪 Kada mu manta wannan airdrop din yanada matukar muhimmanchin da indai aka dace za'a samu alkhairi dashi sosai.

Join millions of Health and Wellness Enthusiasts to earn rewards by signing up with this link:
11/01/2024

Join millions of Health and Wellness Enthusiasts to earn rewards by signing up with this link:

Ñurika is an AI-powered free lifestyle app that rewards users for engaging in physical activities like walking, jogging, running, skipping, etc.

Hi ☃️ Snowman! Join my team on Ice and receive 10 Ice coins when you sign-up using my referral code:
11/01/2024

Hi ☃️ Snowman! Join my team on Ice and receive 10 Ice coins when you sign-up using my referral code:

Dive into a world where you can mine Ice cryptocurrency effortlessly with just your phone.

Abubuwan da Over Protocol Sukayi Magana Akansu Yau a AMA.1️Over Protocol layer one blockchain ne.2️Over coin yanada 1 bi...
11/01/2024

Abubuwan da Over Protocol Sukayi Magana Akansu Yau a AMA.

1️Over Protocol layer one blockchain ne.
2️Over coin yanada 1 billion total supply.
3️Za'ayi launching din Over coin achikin 2024.
4️Za'ayi Open Beta Testnet 2 (OBT2) awatan February, kuma za'a bawa kowa damar shiga matukar yanada adadin points din da ake bukata.
5️Za'a juwaya kowa points dinsa zuwa coins matukar yayi KYC.
6️Za'a fara gabatar da KYC nan kusa.

Ina shawartar duk wanda baiyi rijista da Over Protocol ba, ya kamata yayi kokarin yin rijista tareda fara kabar Over points, domin kuwa akwai kyakkawan zaton samun alkhairi dashi. Ga wayanda basuyi rijista ba, ga link a kasa 👇👇👇

Enter your friend's invitation code and receive points

Address

No 33 Yahaya Madaki Way Near Albustan Hotel Katsina
Katsina
234

Opening Hours

Monday 08:30 - 18:00
Tuesday 08:30 - 18:00
Wednesday 08:30 - 18:00
Thursday 08:30 - 18:00
Friday 08:30 - 18:00
Saturday 08:30 - 18:00
Sunday 08:30 - 18:00

Telephone

+234 803 465 1164

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Adraf Infotech posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Adraf Infotech:

Share