SINiya Satellite Electronics and Dish Installations.

SINiya Satellite Electronics and Dish Installations. Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from SINiya Satellite Electronics and Dish Installations., Katsina.

SINiya Satellte Electronics kamfani ne daya kware kuma ya goge sosai akan Iya Saitin kowane Irin bahon satllte tare Sayar da nagartattun kayan kallo masu tafiya da xamani.

ALBISHIR GA 'YAN UWA MUSULMI..Tashar AL-MINHAJ TV tadawo bakin aiki bayan tsawon lokaci da aka jita shiru sakamakon wasu...
25/09/2022

ALBISHIR GA 'YAN UWA MUSULMI..

Tashar AL-MINHAJ TV tadawo bakin aiki bayan tsawon lokaci da aka jita shiru sakamakon wasu 'yan matsaloli da akayi nasarar kawo karshensu, zaku iya samun Tashar Al-MINJAJ TV a EUTULSAT 16A. wato waje guda da tashar Arewa24..

kuma muna kara yin wani Albishir din cewa AL-FAIDAH TIJJANIYA TV ma tanakan hanyar dawowa bakin aiki saura kiris su kammala 'yan gyare-gyare su dawo su cigaba da Ilmantar da fadakar da Al'ummar Musulmi..

📸 Yusuf Adamu Abdullahi

SINIYA SATELLITEELECTRONICS AND DISHINSTALLATIONS.================================================Kamfani ne da ya Shaha...
13/07/2018

SINIYA SATELLITE
ELECTRONICS AND DISH
INSTALLATIONS.
==============================
==================

Kamfani ne da ya Shahara ya Goge Sosai kuma ya Samu kwarewa akan gudanar da ayyukan da S**a Shafi Satellite musamman ta Fannin Saitin kowane irin DISH da kuma Sayar da Nagartattun Na'urorin kayan kallo Masu Tafiya da Zamani 'Yan yayi Sabobbi dana Hannu Cikin Farashi mai Sauki dOmin Morewa Rayuwa Cikin Jin dadi.

Ayyukan Da Muke yi.
Muna Gano Tashoshin Taurarin:

√ DSTv
√ TStv
√ Nilesate
√ Arewa24
√ Rayuwa Tv
√ Zango Tv
√ AZurfa Tv
√ Nishadi Tv
√ Saudi Tv
√ AZam Tv
√ Sunnah Tv
√ GOtv
√ Liberty Tv
√ Madagasca Tv
√ Tauraruwa Tv
√ Skye Sports
√ Alwilaya hausa Tv
√ My Tv Channels
√ Manara Tv
√ Sony Sports
√ Animal Discovery
√ Piece Tv
√ Joy Prime Tv
√ Al MinhaJ Tv
√ Nigerian News Stations
√ World News Stations
√ Music Channels
√ Statimes Installations
√ Solar inverter installation
√ Tv Stand installations.
Dadai Sauran su.

Bugu da kari, wannan Shaharerren kamfani namu mai albarka na kara Shaida maku cewa ya TanaJi Kwararrun Maaikatta kuma Natsattsu Wadanda S**a Samu Gogewa da Fasaha ta fuskar Samun ilimin Sanin Tauraron Dan Adam Saboda hasko maku kasashen Duniya domin kyautatama iyalanku.
Mun Gode.

DOmin Tuntuba.
KOFar kaura, S/pipe.
Katsina state.
08068547299
09038333537.

ASSalam,kyakkyawar gaiSuwa tare da fatan alkhairy Cikin girmamawa a garEku.Muna Sanar da ma'abota hudda da wannan kamfan...
16/10/2016

ASSalam,
kyakkyawar gaiSuwa tare da fatan alkhairy Cikin girmamawa a garEku.

Muna Sanar da ma'abota hudda da wannan kamfani namu mai albarka Cewa, taShar LIBERTy TV da kuka dade kuna kallO kyauta a biSa tauraron EUTELSat 9A to yanZu baza ku Cigaba da kallon a kyauta ba, Sakamakon Saida ma kamfanin DStv ita da S**a yi, hakan yasa ma yanzu a nan zaku Cigaba da kallon ta ko kuma a biSa DeCoder na STARTIMES.

ALLah ya bada ikOn Sanya katin kuma aSha kallO Lpya.
MungOde
Daga Nura Siniya
09038333537.

ZAKU IYA KALLON TASHAR   A HALIN YANZU KUMA KYAUTANE BA TARE DA KUN RIKA BIYAN KUDI BA KUMA ZAKU IYA SAMUN A BISA TAURAR...
22/09/2016

ZAKU IYA KALLON TASHAR A HALIN YANZU KUMA KYAUTANE BA TARE DA KUN RIKA BIYAN KUDI BA KUMA ZAKU IYA SAMUN A BISA TAURARON DA SAUDIYYA TAKE EUTELSAT9A.

GALAXy TV now On DStv.
22/09/2016

GALAXy TV now On DStv.

You Can view   TV All Over West Africa On EutelSat9A
18/09/2016

You Can view TV All Over West Africa On EutelSat9A

A HALIN YANZU ZAKU IYA MALLAKAR TASHAR   A Cikin WAYOYinku na hannu
18/09/2016

A HALIN YANZU ZAKU IYA MALLAKAR TASHAR A Cikin WAYOYinku na hannu

18/09/2016
SILVER LINING DRama ON Dstv  166
18/09/2016

SILVER LINING DRama ON Dstv 166

FMC IStallation yStday.
17/09/2016

FMC IStallation yStday.

Muna Sanar da maabota hudda damu Cewa Tauraron NILESAT ya  mOtSa a Sararin Samaniya SakamakOn wata yar matsAla da aka fu...
06/09/2016

Muna Sanar da maabota hudda damu Cewa Tauraron NILESAT ya mOtSa a Sararin Samaniya SakamakOn wata yar matsAla da aka fuskanta amma tashoshin MBC Lpya Qalau Suke ba wata matsala Saidai SU DA WISAL HAUSA TV Sun tsaya a wasu Rasibobin Sai ansake Sabon SCarning. GODE.

HIGH QUALITY DIGITAL SATELLTE STRONG 4922A
31/08/2016

HIGH QUALITY DIGITAL SATELLTE STRONG 4922A

Address

Katsina

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when SINiya Satellite Electronics and Dish Installations. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to SINiya Satellite Electronics and Dish Installations.:

Share