Arewa Skills

Arewa Skills 🎬 Promotional Video Ads
Empowering Hausa Creators With Digital Skills.
📩 Business | Training | Collaboration

27/08/2026

Sabon update da ChatGPT s**a saki na Sheduled

27/08/2026

Ai tools na Voice Over

🔥 YAN KASUWA, CONTENT CREATORS DA PERSONAL BRANDS — KUZO NAN!Kana yawan zama kana tunani:🤔 Me zan saka a social media ya...
26/08/2026

🔥 YAN KASUWA, CONTENT CREATORS DA PERSONAL BRANDS — KUZO NAN!

Kana yawan zama kana tunani:

🤔 Me zan saka a social media yau?
🤔 Yaya zan rubuta caption mai jan hankali?
🤔 Ta yaya zan tallata product ko service dina?
🤔 Ina zan samo sabbin content ideas?
🤔 Yaya zan tsara content dina?

Idan haka ne, CreatorFlow AI na iya taimaka maka! 🚀

🤖 CreatorFlow AI wani smart AI workspace ne da aka ƙirƙira domin taimakawa:

🛍️ Yan kasuwa
🎥 Content Creators
💼 Freelancers
🏢 Small Businesses
🌟 Personal Brands

✨ ABUBUWAN DA ZAKA IYA YI

✍️ AI Content Creation

Ka samar da rubuce-rubuce cikin sauƙi domin social media da business ɗinka.

💡 Content Ideas

Ka samu sabbin ideas idan ka rasa abin da zaka posting.

🎯 Marketing & Promotional Content

AI zata taimaka maka wajen ƙirƙirar attractive marketing content domin product ko service ɗinka.

📅 Content Planning

Ka tsara content ɗinka cikin tsari domin ka daina rikicewa wajen neman abin da zaka wallafa.

🎨 Brand Voice

Ka taimaka wa AI fahimtar irin salon brand ɗinka domin content ɗin da take samarwa ya dace da business ɗinka.

📂 Projects

Ka tsara aikinka cikin Projects domin content ɗinka ya kasance cikin tsari.

📚 Content Library

Ka adana abubuwan da ka ƙirƙira domin ka dawo ka yi amfani da su daga baya.

🧠 AI-POWERED WORKSPACE

Maimakon ka riƙa amfani da tools daban-daban...

🔥 CreatorFlow AI yana kawo maka abubuwan da kake buƙata a wuri guda!

💎 ZAKA IYA FARAWA KYAU DA FREE PLAN!

Gwada CreatorFlow AI ka ga yadda zai taimaka maka wajen:

✅ Samun Content Ideas
✅ Rubuta Content cikin sauri
✅ Tsara aikinka
✅ Inganta marketing ɗinka
✅ Gina brand ɗinka

🚀 Kuma akwai Premium Plans domin waɗanda suke son ƙarin capabilities.

🔥 KA DAINA RASA LOKACI!

Create smarter.
Plan better.
Grow faster. 🚀

👇 FARA AMFANI DA CREATORFLOW AI YAU!

https://tinyurl.com/CreatorsFlow

Ku shiga ku gwada, sannan ku bani feedback! ❤️🔥

26/08/2026

Vibe coding Apps na beginners

21/08/2026

💡 DAGA WAYARKU KA DAI: KOYI FASAHAR AI VIDEO DOREWA WURA WURA! 📱🔥
A yau, dukiya tana hannun wadanda s**a iya amfani da fasahar zamani. Idan kana son fara samun kudi ta yanar gizo a shekarar 2026, koyan AI Video yana daya daga cikin mafi sauki da saurin kawo sakamako.
Amfanin Wannan Horo:
Zaka koyi yadda ake maida rubutu zuwa bidiyo (Text-to-Video).
Zaka koyi yadda ake sawa hoto magana (AI Avatar).
Zaka gane yadda ake amfani da sautin AI (Voiceover) mai dadi da sauti iri-iri.
Hanyoyin Samun Kudi:
Aiki a matsayin Freelancer (yi wa mutane ko kamfanoni bidiyo).
Kirkirar shafukan social media masu mabiya da yawa don samun tallace-tallace.
Taimakawa masu gudanar da harkokin kasuwanci wajen yi musu bidiyon kayayyaki.
Kofarmu a bude take ga kowa! Latse link ɗin kasa don shiga rukunin WhatsApp dinmu yanzu:
👉 Latsa Nan Don Shiga: https://chat.whatsapp.com/BZZRxF0YOnA7FQVidzwOu2?s=cl&p=a&ilr=0

20/08/2026

Ai apps part 16

16/08/2026

Kana son ka fara Vibe Coding? 💻🤖
Ga tools 3 da zaka iya gwadawa:
🔹 Lovable — don gina website/app daga description.
🔹 Bolt.new — don ƙirƙirar web apps da prompts.
🔹 v0 — don ƙirƙirar UI da web interfaces.
💾 Save video ɗin nan domin ka koma ka gwada su.
👇 Idan kana son mu ci gaba da kawo maka Vibe Coding tools, rubuta VIBE a comment.

Allah ya sadamu da alkhauran wannan rana Juma'a mubarak
14/08/2026

Allah ya sadamu da alkhauran wannan rana
Juma'a mubarak

🚀 YADDA ZAKA GINA APPLICATION NAKA NA KANKI BA TARE DA KA KOYI SHIRGIN CODE MAI TURE DA WUYA BA! (Vibe Coding)Shin ka sa...
13/08/2026

🚀 YADDA ZAKA GINA APPLICATION NAKA NA KANKI BA TARE DA KA KOYI SHIRGIN CODE MAI TURE DA WUYA BA! (Vibe Coding)
Shin ka san yanzu ba sai ka shafe shekaru kana karantar programming ko rubuta 'codes' masu wuya kafin ka iya gina Software ko Mobile App ba? 💡
A yanzu an zo zamanin Vibe Coding — wato hanyar amfani da Artificial Intelligence (AI) wajen gina applications cikin 'yan mintuna ta hanyar ba AI umarni kawai (Prompts)!

🔥 DAY 2: SAKAMAKON ABIN DA MUKA AIKATAR!
A yau a cikin shirinmu na 3-Days Free Vibe Coding Class, na ɗora sabon cikakken video a YouTube inda na nuna yadda na gina Recording Application daga farko har ƙarshe ta amfani da dabarun Vibe Coding!

👇 Abubuwan da zaka gani a cikin Video ɗin:
✅ Yadda ake amfani da AI wajen rubuta code ɗin app ɗin lokaci guda.
✅ Yadda app ɗin yake yin recording ba tare da wata matsala ba.
✅ Dabarun da zaka fara amfani da su yanzu kyauta!

🎬 Kalli Cikakken Video a YouTube Anan:
👉 https://youtu.be/QvE5odev1lw?si=arlh6idtyBn6_v9M

🎯 WANT TO LEARN MORE? (KANA SO KA KOYA?):

Wannan video FARA GA NAMA NE! Idan kana so ka shigo tsarinmu kyauta domin ka fahimci yadda Vibe Coding ke aiki sosai, shiga WhatsApp Group ɗinmu yanzu ta hanyar danna wannan link ɗin:

📲 Shiga Free Group Anan:
https://chat.whatsapp.com/J4edweNUZSA1h1N8NcULhk?s=cl&p=a&ilr=0

Address

Katsina State, Batagawa, Abj Qtrs Behind Barhim Estate
Katsina
820211

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arewa Skills posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share