Bawan Allah Communication Center Katsina.

Bawan Allah Communication Center Katsina. Bawan Allah Communication Center Wajena Da Ake Sayar Da Wayoyi Iri -Iri Ga Wanda Mutum Yake Bukata C

22/11/2021
10/11/2021
17/04/2021

New Arrival

26/03/2021

Available

Allah Yabamu Kasuwa Mai Albarka.
27/02/2021

Allah Yabamu Kasuwa Mai Albarka.

KASUWA AKAI MAKI DOLE: Babban Katafaren Kamfani Sayar Da Wayoyi  Na Zaman Mai Suna Bawan Allah Communication Center Dake...
27/02/2021

KASUWA AKAI MAKI DOLE:

Babban Katafaren Kamfani Sayar Da Wayoyi Na Zaman Mai Suna Bawan Allah Communication Center Dake Garin Katsina Yana Cigaba Da Bunkasa Da Kuma Kara Kawo Ma Masu Sayen Kaya Kinsu Na Nesa Dana Kusa Sabbin Wayoyi Na Zamani Daban Daban. Bawan Allah Communication Center Akwai Tsare Tsare Na Musamman Don Mallakar Waya Cikin Sauki Wanda Daga Kasa Zamuyi Bayani Yadda Mutum Zai Iya Samun Waya Cikin Sauki.

Kamfanin Na Sayar Da Wayoyin Na Bawan Allah Communication Center Dake Garin Katsina Ya Kasance Na Farko Kuma Wanda Ya Shara Don Ganin Ya Inganta Kasuwancinsa Don Ma'abota Hudda Dasu Su Kasance Cikin Jindadin Da Walwala Na Abubuwan Da Suke Saya.

Haka Zalika A Kamfanin Bawan Allah Communication Center Yana Sayar Da Kayan Wayoyi Tun Daga Karamar Waya Har Ya Zuwa Matakin Waya Ta Karshe Duk Ana Sayarwa Cikin Sauki Da Rahusa .

Bayan Haka Kuma A Wajen Ana Sayarwa Da Waya Ko Asaya Ta Hanu ( Second Hand) Ko Kuma Asaya Tare Da Cikakkin Bayani Na Wayar Da Zaka Saida Ko Kasaya Babba Ko Karama A Wajen.

Bugu Da Kari Akwai Tsari Na Musamman Ga Ma'aikatan Gwamnatin Ga Masu Son Su Mallaki Waya Kowace Iri Cikin Sauki Da Rahusa Ta Hanyar Mafi Saukin Biya Cikin Dan Lokaci Kalilan ( Easy Buy) Wannan Tsarin Na Ma'aikatane Kadai Zasu Iya Amfana Dashi Kuma A Hanya Mafi Saukin Biya Cikin Dan Lokaci Kalilan Batare Da Kasaniba.

Bawan Allah Communication Center..
Suna Da Wadannan Wayoyi Kamar Haka:

1. Infinix Phone:
Zero 8
Note 8
Note 8i
S5. Pro
Hot 10
Hot. 9
Smart 5
Smart HD 2021

2. Vivo Phone
V20
V19
Y51
Y20
Y12
Y15

3.Tecno Phone
Tecno Spark 5 Air
Tecno Spark 5 Pro
Tecno Spark 6 Air
Tecno Spark Go

Tecno Camon 16
Tecno Pova
Camon 16 Premier
Camon 16 Pro.

4.iphones

iPhone 6
iPhone 6 Plus
iPhone 7
iPhone 7 Plus
iPhone 8
iPhone 8 Plus
iPhone Xmass 11

5. Samsung Phone.
S6
S6 Edge
S7
S7 Edge
S8
S8 Plus
S9
S9+
S10
S10+
A105
A205
A305
A31
A50
A51
A70
A71.

Bawan Allah Communication Center Wadannan Wayoyi Duka Zaka Same Su Duk Wadda Kake So Cikin Sauki Da Rahusa .

Address

Katsina Ring Road , Opposite Dan-Marna Filing Station Barhim Round Aboy
Katsina

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bawan Allah Communication Center Katsina. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share