Arewa hausa Wisdom

Arewa hausa Wisdom Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Arewa hausa Wisdom, Kano.

Be taba zagin kowa ba. Be taba kushe kowa ba. Duk abinda zaka fada masa, be ma san kana yi ba. Shi dai kawai kullum kara...
02/02/2026

Be taba zagin kowa ba. Be taba kushe kowa ba. Duk abinda zaka fada masa, be ma san kana yi ba. Shi dai kawai kullum karatun sa yake yi. Yana bada ilimi daidai da fahimtar sa. Allah ya jikan Sheikh Rigi-Rigi ya gafarta masa. Allah ya sada shi da Masoyin sa Shugaba Annabi Muhammadu(SAW).

01/02/2026

Wai Su Masu Kwana A Ɗaki Su Kaɗai Kuma Su Saka Sakata Idan Ta Allah Ta Kasance Fa?

29/01/2026

Duk wanda ya shekara 40 a duniya, ya na wauta, wawa ne na har abada!.

29/01/2026
25/01/2026

A jikina nakeji, Duk wanda yaga wannan posting ɗin. Abun alheri yana shirin faruwa dashi.
Rubuta Inshallah 🤲✍️

20/01/2026

Nan wajenku nawa ne farashin wiwi rob1?

19/01/2026

Daga shekaru 20 zuwa 30 anan ne matashi ke shirya makomarsa

- Zaka fuskance matsalolin rayuwa daban daban

- Zaka rasa mafiyawan abokai da yan uwa

- Zaka shiga tashin hankali mafi maigirma, damuwa, firgici, da ƙiyayyar abokan gaba acikin al'umma

- Idan kai matashi ne mai ƙwazo da hasken rayuwa, za'a jefeka da kalamai na sharri domin ganin an hanaka cimma burinka

- Gwagwarmayar neman ilimi ko kasuwanci

- Gwagwarmayar neman aiki da shirye shiryen neman matar aure.

Duk wanda ya jure wannan matakin, to insha Allahu zai more rayuwarsa ta duniya da lahira. Amma idan mutum ya kasa jurewa, yashiga wani yanayi marar kyau (shaye-shayen ƙwayoyi da kayan maye, sace sace domin burge jama'a, kwaɗayin abun duniya ko ta'addanci) to shikenan rayuwa tasamu matsala.

Allah ta'ala yacigaba da kare rayuwarmu da rayuwar al'umma daga faɗawa munanan ɗabi'u

Alhassan Mai Lafia

18/01/2026

Ya zama wajibi a hana almajiranta, kowa ya koma gidan iyayen sa.

18/01/2026

Bana rigima da kowa, abokin rigimana daya ne “Talauci” kuma shima mun samu daidaito. Munyi maganganu ya K**a gabansa.

14/01/2026

ℹ Indai Ba Blue Film A Wayarka/ki, Allah Yasa Wannan Shekarar Ka/kifi Karfin Duk Buqatun Ka/ki🤲🏻
In har babu ka/kice amen.

14/01/2026

Matsalar sha'awa idan ta motsa batajin addu'a!
😢

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arewa hausa Wisdom posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share