11/04/2026
MENENE DATA ANALYSIS? KUMA ME YASA YAKE DA MUHIMMANCI?
A yau duniya ta koma ta bayanai (data). Duk abin da muke yi – kasuwanci, karatu, gwamnati yana dogara da bayanai
👉 Data Analysis yana nufin:
Tsara, nazari da fassara bayanai domin samun sahihin sakamako da taimakawa wajen yanke shawara mai kyau.