Ismail Digital

  • Home
  • Ismail Digital

Ismail Digital Building Smart Digital Solutions | Brand Designer | Digital Marketer Web/App Dev | Social Media Manager | Tech Educator |
📩 WhatsApp: only 09065810425
(2)

🎨 Kana son fara koyon Graphic Design amma baka san ta inda zaka fara ba?Wannan shine lokaci mafi dacewa. Graphic Design ...
02/08/2026

🎨 Kana son fara koyon Graphic Design amma baka san ta inda zaka fara ba?
Wannan shine lokaci mafi dacewa. Graphic Design na ɗaya daga cikin sana'o'in da ake nema sosai a duniya, kuma zaka iya fara da wayarka ko kwamfutarka.
📱 Apps da zaka iya fara da su: ✅ Canva ✅ PixelLab ✅ Photopea ✅ Adobe Photoshop ✅ Adobe Illustrator ✅ Figma ✅ CorelDRAW
Abubuwan da zaka iya ƙirƙira: ✔️ Logo ✔️ Flyer ✔️ Social Media Posts ✔️ Banner ✔️ Business Card ✔️ Thumbnail
💬 Ka rubuta "GRAPHIC" a comment idan kana son na fara koyar da Graphic Design daga farko har ƙarshe da Hausa.
❤️ Like 📤 Share ➕ Follow Ismail Digital domin samun ƙarin darussa kyauta.

📞 Shin ka taɓa rasa kira mai muhimmanci saboda wayarka ba ta shiga ko ba ta da network?A yau zan nuna maka yadda zaka sa...
02/08/2026

📞 Shin ka taɓa rasa kira mai muhimmanci saboda wayarka ba ta shiga ko ba ta da network?
A yau zan nuna maka yadda zaka sa Call Forwarding domin duk wanda ya kira ka, kiran zai koma wani lamba har sai ka gama aikinka.
✅ Sawa: *21*666609999 #
❌ Cirewa: # #002 #
⚠️ Ka tabbatar ka maye gurbin 666609999 da lambar da kake son a tura kiran zuwa.
Idan wannan bayanin ya amfane ka: ❤️ Yi Like 💬 Rubuta "Na gwada ya yi aiki" a comment 📤 Share wa abokanka domin suma su amfana. ➕ Follow Ismail Digital domin samun ƙarin sirrikan waya da social media.

31/07/2026

Sirin Samun customers

31/07/2026

Dalili Dazai hana page dinka Girma

31/07/2026

Kanason Kafara Samun kudi da wayarka ta hanyar ads wannan video zai amgane Ka

30/07/2026

Kanason Kafara Samun kudi Ta Facebook monitailzion

29/07/2026

Ka fara samun kuɗi ta hanyar AI Video!

29/07/2026

Ka fara samun kuɗi da wayarka!

Zansa Video Zuwa 8:00pm
29/07/2026

Zansa Video Zuwa 8:00pm

🚀 Take Your Brand to the Next Level!We manage your social media so you can focus on growing your business. From content ...
29/07/2026

🚀 Take Your Brand to the Next Level!
We manage your social media so you can focus on growing your business. From content creation to audience engagement and brand growth, Ismail Digital is here to help.

Address


Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ismail Digital posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share