Alwasila Tech

  • Home
  • Alwasila Tech

Alwasila Tech Al-Wasila Tech is a forward-thinking media technology company specializing in innovative broadcasting solutions.

We provide cutting-edge tools and services tailored for radio, television, and online streaming platforms.

SHEKARA 40 Da S**a Wuce kowa Yana Kwadayin Ya Tara 'Ya'ya. Amma Yanzu Mutane Tsoron Tara 'Ya'ya Sukeji.....................
22/07/2025

SHEKARA 40 Da S**a Wuce kowa Yana Kwadayin Ya Tara 'Ya'ya. Amma Yanzu Mutane Tsoron Tara 'Ya'ya Sukeji..........................................
SHEKARA 40 Da S**a Wuce 'Ya'ya ke Yiwa Iyaye Biyayya. Yanzu Iyaye Ke Yiwa 'Ya'ya Biyayya........................................
SHEKARA 40 Da S**a Wuce Aure Nada Sauki Sakin Mace Keda Wuya. Yanzu Aurene Da Wuya Sakin Macene Da Sauki........................................
SHEKARA 40 Da S**a Wuce Duk Munsan 'yan Unguwarmu. Yanzu Dan Unguwarku Kakewa Kallon Bako.........................................
SHEKARA 40 Da S**a Wuce Har Musun Fifikon Shekaru Mukeyi. Yanzu Kowa So Yake A Rage Masa Yawan Shekaru........................................
SHEKARA 40 Da S**a Wuce Har Gasar Fifikon Qiba Muke Yi. Yanzu Kowa Gudun Qiba Yake Saboda A Burge........................................
SHEKARA 40 Da S**a Wuce Attajirai ke Qoqarin Nuna Suma Talakawane. Yanzu Talakawa ke Qoqarin Nuna Suma Attajirai Ne..........................................
SHEKARA 40 Da S**a Wuce Mutum Daya ke Nema Kuma Ya Dauki Nauyin Gidan Gaba Daya. Yanzu Duk Gidan ke Aiki Dan Adauki Nauyi Yaro Daya........................................
SHEKARU 40 Da S**a Wuce Mutane ke Zaman Jiran Lokacin Sallah Yayi Sabida Isasshen Lokaci Da Son Yin Ibadar, Amma Yanzu Sallar Muke Tarawa Tana Jiran Muyi ta Sabida Muna Ganin Ba Laifi Idan Mun Hade Su Alokaci Guda.......................................
DAGA 1985 ZUWA YAU FA SUNE SHEKARA 40.
WANNAN SAUYIN ƘARARA YAKE KUMA MU MUKA CHANJA DUNIYA BA ITA TA CHANJAMU BA....................................

SHEKARA 40 Masu Zuwa Ya kuke Tunanin
Abubuwa Yadda Zasu Kara Chanjawa ?

Wai Me Duniyar Nan Ke Rudar Mu Dashi Ne ?

Abinda Kafi Karfi Kiri Kiri Kana Kallo Yana Neman Fin Karfin ka Koma Yafi Karfin Ka, Wallahi Abu Biyu kadai Idan Muka Gyara Ya l Ishe mu Mu Ga Chanji.

1- MUJI TSORON ALLAH A CIKIN DUKKAN LAMURAN MU.

2- MU SADA ZUMUNCI DA TAIMAKON JUNA.
ALLAH YASA MUDACE.
Kabiru Shariff Laleka Social Director Jigawa State Chapter AGN ACTORS GUILD OF NIGERIA

26/04/2025
ALLAAH YASA ALBARKA INJI JAMA'AR DA S**A HALARCI TARON ƊAURIN AURE DA AKAYI Alh. Musa Adamu wanda aka fi sani da Musa Ka...
26/04/2025

ALLAAH YASA ALBARKA INJI JAMA'AR DA S**A HALARCI TARON ƊAURIN AURE DA AKAYI

Alh. Musa Adamu wanda aka fi sani da Musa Karfe Ayau 26/April/2025 Ya angon ce tare da matarsa Amina Yunusa

26/04/2025

Assalamu alaikum jama'a barkan mu da Wannan lokacin A yau aka ɗaura rauren Alh. Musa Karfe Pambegua

Address

Pambeguwa

Telephone

+2348123526348

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Alwasila Tech posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Alwasila Tech:

Share